14 Do I respect and love the Bible’s moral standards?
14 Shin ina daraja da kuma ƙaunar mizanan ɗabi’a na Littafi Mai Tsarki?
(Song of Solomon 8:6, 7) May it also be the resolve of all those who accept a marriage proposal to remain loyal to their husbands and deeply respect them.
(Waƙar Waƙoƙi 8:6, 7) Bari duka ’yan mata da suka yarda za su aure wani su kasance da aminci ga mazansu kuma su yi masu ladabi sosai.
But children feel more secure and develop more respect and love for their parents when they know that their parents’ “Yes” means yes and their “No” means no —even if that entails punishment. —Matthew 5:37.
Amma, yara sun fi samun kwanciyar hankali kuma suna ƙara daraja da ƙaunar iyayensu idan suka san cewa “I” ɗin iyayensu shi ne i, kuma “A’a” a’a, ko da hakan ya ƙunshi horo.—Matta 5:37.
How can she arouse his curiosity about the Bible while at the same time respect his feelings and opinions?
Ta yaya za ta sa ya yi marmarin sanin koyarwar Littafi Mai Tsarki ba tare da rena shi ko ra’ayinsa ba?
14 Note the emphasis that Paul placed on subjection and respect.
14 Ka lura da nanacin da Bulus ya yi a kan ba da kai da kuma biyayya.
To respect the name
Daraja sunan
God’s Word tells parents how important it is to provide in this respect.
Kalmar Allah ta gaya wa iyaye yadda yake da muhimmanci a biya wannan bukata.
15 Showing respect for the property of others contributes to the unity of the congregation.
15 Daraja kayan mutane yana kawo haɗin kai a cikin ikilisiya.
True Christians Respect God’s Word
Kiristoci na Gaskiya Suna Daraja Kalmar Allah
8 The apostle Peter wrote: “Sanctify the Christ as Lord in your hearts, always ready to make a defense before everyone that demands of you a reason for the hope in you, but doing so together with a mild temper and deep respect.”
8 Manzo Bitrus ya rubuta: “Cikin zukatanku ku tsarkake Kristi kamar Ubangiji: kullum a shirye ku ke ku amsa ma kowane mai-tambayanku dalilin begen da ke cikinku, amma dai da ladabi da tsoro.”
Expressing gratitude for services rendered is an excellent way to show respect, whether to a teacher, a doctor, a shopkeeper, or anyone else.
Yin godiya don abin da aka yi mana hanya ce mai kyau na nuna biyayya, ko ga malami, likita, mai kanti, ko kuma ga ko waye.
Instead, he will consider her feelings, always treating her with respect and dignity.
Maimakon haka, zai yi la’akari da yadda take ji, zai bi da ita cikin daraja.
Respect for principles precludes such an attitude.
Daraja ga ƙa’idodi ba ta haɗa da irin wannan halin ba.
But the fear of God will remain throughout eternity as his faithful servants in heaven and on earth continue to show him due respect, obedience, and honor.
Amma tsoron Allah ne zai rage har abada yayin da bayinsa masu aminci a sama da kuma a duniya za su ci gaba da daraja shi, su yi masa biyayya, kuma girmama shi.
(John 8:29) A wife who submits to her husband’s headship out of love and respect for God does much to make her family life happy.
(Yohanna 8:29) Macen da ta yi biyayya ga ikon mijinta domin ƙauna da biyayya ga Allah za ta sa iyalinta farin ciki.
Respect Jehovah’s arrangement for discipline.
Ku daraja tsarin da Jehobah ya kafa na horar da mai laifi.
(2 Timothy 3:1) If you ever find yourself in such a dire situation, follow Elijah’s example in this respect: Pour out your feelings to God.
(2 Timotawus 3:1) Idan ka samu kanka cikin irin wannan yanayi mai wuya, ka bi misalin Iliya a wannan fanni: Ka gaya wa Allah gabaƙi ɗaya yadda kake ji.
▪ Respect your teenager’s privacy.
▪ Ka daraja sirrin ɗanka da ya rubuta.
Reasonably, we would expect that a person who is worthy of such attention and respect has done something to merit honor or that he serves in a special position.
Hakika, ana girmama mutum ne idan ya yi abin da ya cancanta ko kuma yana da wani matsayi na musamman.
Though David could discern only a small part of the immensity of the universe, he drew the right conclusion —God merits our respect and adoration.
Ko da yake ya fahimci kaɗan ne kawai daga cikin girman sararin samaniya, Dauda ya fahimci amsar da ta dace, wato Allah ne ya cancanci biyayyarmu da kuma girmamawa.
When we heed Scriptural counsel from the faithful slave class, we show respect for Jehovah’s arrangement.
Sa’ad da muka bi umurnin Nassi da bawa mai hikima yake bayarwa, muna nuna cewa muna daraja tsarin Jehobah.
• How do we show that we respect Christ’s holiness?
• Ta yaya za mu nuna cewa muna daraja abubuwa masu tsarki na Kristi?
How vital that parents teach their children to respect God’s representatives!
Yana da muhimmanci iyaye su koya wa yaransu su daraja wakilan Allah!
How long will it take for her husband to regain her trust and respect?
Yaushe ne za ta kuma amince da maigidanta har ta daraja shi?