12 A remnant from among the exiled Jews did indeed return to Judah and revive the worship of Jehovah at the rebuilt temple in Jerusalem.
12 Raguwar Yahudawa da suke bauta sun kuwa dawo zuwa Yahuda kuma suka sake fara bauta ta Jehovah a haikalin da aka sake ginawa a Urushalima.
Comforting words shared in even a brief conversation can do much to revive the spirit of one bowed low.
Kalaman ta’aziyya da aka furta a lokacin ɗan tattaunawa zai taimaka sosai wajen ƙarfafa wanda ya yi sanyin gwiwa.
In a sense, he “is residing” with such ones by means of his holy spirit “to revive the spirit of the lowly ones and to revive the heart of the ones being crushed.”
Yana “tare” da irin waɗannan ta ruhunsa mai tsarki domin ya “farfaɗo da ruhun masu tawali’u, [ya] kuma farfaɗo da zukatan masu tuba.”
16:9) He is “with the one crushed and lowly in spirit, to revive the spirit of the lowly ones and to revive the heart of the ones being crushed.”
16:9) Yana ‘tare da wanda ya ke da karyayyen ruhu mai-tawali’u, domin ya wartsakar da ruhun masu-tawali’u, ya wartsakar da masu-karyayyen zuciya.’
God does not despise “a heart broken and crushed,” but he promises “to revive the spirit of the lowly ones and to revive the heart of the ones being crushed.” —Psalm 34:18; 51:17; Isaiah 57:15.
Allah ba ya ‘ƙin zuciya mai ladabi da biyayya,’ amma ya yi alkawarin “farfaɗo da zukatan masu tuba.”—Zabura 34:18; 51:17; Ishaya 57:15.
All the breath in the world cannot revive even one cell.
Babu yawan numfashi a duniya da zai farfaɗo da ƙwayar rai ko guda.
“I reside in the high and holy place,” Jehovah says, “but also with those crushed and lowly in spirit, to revive the spirit of the lowly and to revive the heart of those being crushed.” —Isaiah 57:15.
Jehobah ya ce: “Ina zaune a wuri maɗaukaki mai-tsarki, tare da shi wanda ya ke da karyayyen ruhu mai-tawali’u, domin in wartsakar da ruhun masu-tawali’u, in wartsakar da masu-karyayyen zuciya.”—Ishaya 57:15.
Will its members respond to his knock, revive their affection for him, welcome him into their midst, and let him teach them?
Waɗanda suke ciki za su buɗe kofa ne, su sabonta ƙaunarsu gare shi, su marabce shi cikinsu, kuma ya koyar da su?
(Psalm 19:7, 8) Jehovah’s laws and reminders revive our soul, enhance our spiritual well-being, bring us inward joy, and make our eyes shine with a clear vision of Jehovah’s wonderful purposes.
(Zabura 19:7, 8) Dokoki da kuma umarnan Jehovah suna wartsakar da ranmu, suna gyara ruhaniyarmu, suna kawo mana kwanciyar rai, suna ba mu fahimi cikin nufe-nufen Jehovah na ban mamaki.
Will we now make a strong effort to revive the good habits we once had?
Muna bukatar mu yi ƙoƙari mu dawo da halayenmu masu kyau da muke da su a dā.
We must revive in ourselves the burning conviction of Paul, who cried out: ‘Woe to me if I do not preach the Gospel.’”
Wajibi ne mu kasance da ƙwazo kamar Bulus wanda ya ce: ‘Kaitona fa in ban yi wa’azin bishara ba.’”
Such loving visits can be just the right medicine, as it were, to revive those weak in faith.
Irin wannan ziyara takan zama daidai abin da ake bukatarsa ne don a maido da waɗannan da suka raunana a bangaskiya.
In these very practical ways, Jehovah can revive the spirit of a lowly one.
Ta wurin waɗannan hanyoyin, Jehobah zai iya ƙarfafa ruhun mai tawali’u.
Such tender reassurance can revive the spirit of one who is downhearted. —Isaiah 57:15.
Irin tabbatarwar nan yana mai da ruhun wanda ya raunana.—Ishaya 57:15.
0