(Matta 5:37) Ya kamata Kiristoci da suka yi riƙo su ɗauke shi da muhimmanci.
(Matthew 5:37) Christians who get engaged should mean it.
jw2019
Kafin iyayen da suka ɗauke ni riƙo su mutu, na tattauna da kowannensu game da alkawarin da ke cikin Littafi Mai Tsarki na tashin matattu zuwa aljanna a duniya.
Before each of my adoptive parents died, I was able to tell them about the Bible’s promise of a resurrection to a paradise earth.
jw2019
A matsayin ɗa da ’yar Fir’auna ta ɗauko riƙo, wataƙila an ɗaukaka shi sosai kuma ya more abinci mafi kyau, ya sa tufafi mafi kyau, kuma ya zauna a mahalli mafi kyau.
As the adopted son of Pharaoh’s daughter, likely he was highly esteemed and enjoyed the finest of foods, the best of clothing, and the most luxurious of surroundings.
jw2019
Wataƙila ya ɗauki cutar ta wurin lalata kafin ko kuma a lokacin riƙo.
Maybe his infection was contracted through sexual immorality before or during the engagement.
jw2019
Ya kamata Kiristoci biyu su gane juna sosai kafin su soma tunanin yin riƙo.
Two Christians ought to know each other quite well before they begin thinking of engagement.
jw2019
Waɗannan dangin na kurkusa ne, amma ana ƙin wasu riƙo da aure saboda damar samun gadō.
Usually these were blood relatives, but some engagements and marriages were prohibited because of inheritance rights.
jw2019
Wa zai yi musun cewa duniya ta cika da mutane masu biɗa amma masu butulci, masu riƙo a zuci, kuma marasa tsarkaka?
Who would dispute that the world is filled with people who are demanding but unthankful, not open to agreement, disloyal?
jw2019
Ta yaya wata matar da aka ɗauke ta riƙo tun daga haihuwa ta jimre da tunanin watsarwa?
How was a woman who had been adopted at birth able to cope with feelings of abandonment?
jw2019
23:34-36) Yusufu, uban riƙo na Yesu, ya saba kai iyalinsa Urushalima don irin wannan taron.
23:34-36) Jesus’ adoptive father, Joseph, took his whole family to Jerusalem on such occasions.
jw2019
Kafin lokacin, ana ɗaukarsu waɗanda suka yi riƙo, ko kuma yi alkawari ga juna, amma ba su yi aure ba tukuna.
In the meantime they are recognized as engaged, or promised to each other, but they are not yet married.
jw2019
Muddin mace da namiji sun yi alkawari za su auri juna, sun yi riƙo kenan.
Once a man and woman promise to marry each other, they are considered engaged.
jw2019
Kafin ko kuma lokacin wani riƙo, ya kamata Kiristoci su ƙoƙarta su gane juna sosai.
Before and during an engagement, Christians should strive to get to know each other well.
jw2019
4 Bulus yana ɗan ilimin Nassi domin shi Bafarisi ne da aka koyar “a wurin sawayen Gamaliel, aka karantadda [shi] bisa ga tsararren riƙo na shari’ar ubanninmu.” (A.
4 As a Pharisee who had been educated “at the feet of Gamaliel, instructed according to the strictness of the ancestral Law,” Paul already had some knowledge of the Scriptures.
jw2019
Bai kamata wani Kirista ya yi hanzarin yin zawarci, riƙo, ko kuma aure ba.
A Christian should not rush into courtship, engagement, or marriage.
jw2019
Mutane za su zama masu sonkai, da masu son kuɗi, da masu ruba, da masu girmankai, da masu zage-zage, da marasa bin iyayensu, da masu butulci, da marasa tsarkaka, da marasa ƙauna, da masu riƙo a zuci, da masu yanke, da fajirai, da maƙetata, da maƙiyan nagarta, da maciya amana, da masu annashuwa, fiye da son Allah, suna riƙe da siffofin ibada, amma suna saɓa wa ikonta. Ka yi nesa da irin waɗannan mutane.”—2 Timoti 3:1-5.
For men will be lovers of themselves, lovers of money, self-assuming, haughty, blasphemers, disobedient to parents, unthankful, disloyal, having no natural affection, not open to any agreement, slanderers, without self-control, fierce, without love of goodness, betrayers, headstrong, puffed up with pride, lovers of pleasures rather than lovers of God, having a form of godly devotion but proving false to its power; and from these turn away.” —2 Timothy 3:1-5.
jw2019
Yayin da Kiristoci biyu suka yi riƙo, daidai ne su da kuma wasu su zata cewa aure zai biyo bayan haka.
Once two Christians are betrothed, it is right for them and for others to expect that marriage will follow.
jw2019
Ko da yake, ba a cika samun irin munanan yanayin nan, amma ya kamata waɗannan misalai su daɗa nanata muhimmancin darasin: Riƙo ba abin da za a ɗauka da wasa ba ne.
Granted, such sad situations are rare, but these examples should add emphasis to the basic point: Engagement is not to be taken lightly.
jw2019
A bayyane yake cewa bayin Allah ba za su yi wasa da yin riƙo ba.
It is plain that servants of God were not to view engagement lightly.
jw2019
To, menene muhimmancin wannan zance, riƙo a tsakanin Kiristoci?
So, what of the topic under consideration, engagement among Christians?
jw2019
Amma dai, a wasu lokutta wani Kirista da ya yi riƙo zai gano cewa akwai wani muhimmiyar abu da ba a faɗa ba ko kuwa da aka ɓoye kafin riƙon.
In a rare case, however, an engaged Christian may learn that something serious was not mentioned or was concealed before the betrothal.
jw2019
Yaya ya kamata Kiristoci su ɗauki riƙo?
How seriously should Christians view an engagement to marry?
jw2019
Dokar Musa tana da ƙa’idodi game da aure da yin riƙo.
The Mosaic Law had regulations about marriage and engagement.
jw2019
Koyarwa ta Littafi Mai Tsarki da ake tanadarwa a makarantun tana ƙarfafa waɗannan ’yan’uwa su ci gaba da kyautata dangantakarsu da Jehobah da kuma yin amfani da ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki a yadda suke bi da tumakin da Jehobah ya ba su riƙo.—1 Bit.
The Bible-based courses encourage the brothers to maintain their own spirituality and to apply Scriptural principles in their dealings with the precious sheep that Jehovah has entrusted to their care. —1 Pet.
jw2019
Mun buga littattafai da ke da tushe cikin Littafi Mai-Tsarki da zai iya taimakon marasa-aure don su shawarta ko ya dace su soma zawarci ko kuma ɗauki matakai na yin riƙo ko aure.
We publish Bible-based material that can help single individuals to decide whether it is wise to commence a courtship or to take steps toward engagement or marriage.
jw2019
Domin suna tunanin cewa ba za su iya kula da ni ba, sai iyayena suka yanke shawarar bayar da ni riƙo.
Feeling that they would be unable to take care of me, my parents decided to give me up for adoption.
jw2019