Page 4 has a sample presentation that we can tailor to our territory.
An tattauna yadda za mu ba da takardun ga mutane a shafi na 4 kuma za mu iya daidaita gabatarwar don ya dace da yankinmu.
jw2019
Initial Call: (2 min. or less) Use the sample conversation.
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.
jw2019
Initial Call: (2 min. or less) Use the sample conversation.
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.
jw2019
A sample of that approach is included in the accompanying box “Dig Into the Bible by Getting to Know Its People.”
An nuna hanyoyin da za ka iya bi da karatun Littafi Mai Tsarki a cikin akwatin nan “Ka San Mutanen da Aka Ambata a Cikin Littafi Mai Tsarki.”
jw2019
The sample conversation should be used as the foundation for the discussion.
Ɗaliban su bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.
jw2019
Then analyze the sample presentations from beginning to end.
Bayan haka, ka tattauna gabatarwar daga farko zuwa ƙarshe.
jw2019
First Return Visit: (3 min. or less) Begin with the sample conversation.
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.
jw2019
Second Return Visit: (3 min. or less) Begin with the sample conversation.
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka fara da bin bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.
jw2019
Start by demonstrating how the magazines may be offered, using the two sample presentations provided.
Da farko, ka sa a yi gwaji a kan yadda za a iya ba da mujallun ta wajen yin amfani da gabatarwar da aka bayar.
jw2019
Second Return Visit: (3 min. or less) Begin with the sample conversation.
Komawa Ziyara ta Biyu: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka fara bin abin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.
jw2019
Then analyze the sample presentations from beginning to end.
Sakatare ya ba da jawabi a kan “Taron Gunduma na 2014.”
jw2019
First Return Visit: (3 min. or less) Use the sample conversation.
Komawa Ziyara ta Farko: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.
jw2019
Start by demonstrating how the magazines may be offered, using the two sample presentations on this page.
Da farko, ka sa a nuna yadda za a iya ba da mujallu ta wajen yin amfani da gabatarwa biyu da ke wannan shafin.
jw2019
Using the sample presentation on page 4, demonstrate how a study may be started on the first Saturday in June.
Ka yi amfani da shawarar da ke shafi na 4 don gwada yadda za a iya soma nazari a Asabar ta farko a watan Yuni.
jw2019
Initial Call: (2 min. or less) See Sample Conversations.
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka duba shafi na 1.
jw2019
Start by having two demonstrations, using the sample presentations provided.
Da farko, ka sa a yi amfani da gabatarwar da ke wannan shafin don yin gwaji guda biyu.
jw2019
Student Assignments: Unless the instructions indicate otherwise, students should demonstrate the sample conversations.
Ayyukan Ɗalibai: Ya kamata ɗalibai su bi gabatarwar da ke littafin, sai dai in an ce kada su yi hakan.
jw2019
Initial Call: (2 min. or less) Begin with the sample conversation.
Haɗuwa ta Fari: (minti 2 ko ƙasa da hakan) Ka bi bayanin da ke yadda za mu yi wa’azi.
jw2019
Use the sample presentation on this page to demonstrate how a study may be started on the first Saturday in April.
Ka yi amfani da gabatarwa da ke wannan shafin don ka gwada yadda za a soma nazarin Littafi Mai Tsarki a Asabar ta farko a watan Afrilu.
jw2019
Then analyze the sample presentations from beginning to end.
Sa’an nan ka bayyana gabatarwar bi da bi.
jw2019
Prepare This Month’s Presentations: (15 min.) Discussion based on “Sample Presentations.”
Ka Shirya Gabatarwa na Wannan Watan: (minti 15) Ka tattauna “Gabatarwa” na wannan watan.
jw2019
(Psalm 115:16) He provided the garden of Eden as a sample of what the entire globe could become and set before our first parents a wonderful, challenging assignment.
(Zabura 115:16) Ya yi tanadin gonar Adnin alamar yadda dukan duniya za ta zama kuma ya ba iyayenmu na farko aiki mai girma, na ban mamaki.
jw2019
Using the sample presentation on page 4, have two demonstrations.
Ka sa a yi gwaji guda biyu bisa ga gabatarwa da ke shafi na 4.
jw2019
Initial Call: (3 min. or less) Begin with the sample conversation.
Haɗuwa ta Fari: (minti 3 ko ƙasa da hakan) Ka fara da bin bayanin da ke Yadda Za Mu Yi Wa’azi.
jw2019