When she sees the outcome, she knows that Jehovah is helping us.
Ta san cewa Jehobah ne yake taimaka mana, sa’ad da ta ga sakamakon yin waɗannan abubuwan.
jw2019
How grateful we can be to our caring heavenly Father, who sees even our hidden sins and corrects us before we go too far!
Muna farin ciki cewa Jehobah yana kula da mu.
jw2019
PICTURE DESCRIPTION: Friends: A young Witness with a bad associate is embarrassed when she sees fellow Witnesses.
BAYANI A KAN HOTO: Abokai: Wata Mashaidiya da ƙawarta ba ta bauta wa Jehobah ta ji kunya sa’ad da ta ga wasu Shaidu.
jw2019
Jehovah, however, sees things differently.
Amma, Jehobah yana ganin abu a hanya dabam.
jw2019
(Proverbs 22:4) And at Psalm 138:6, we read: “Jehovah is high, and yet the humble one he sees; but the lofty one he knows only from a distance.”
(Misalai 22:4) Kuma Zabura 138:6 ta ce: “Ubangiji maɗaukaki ne, ya kan lura da masu tawali’u: Amma masu-girman kai daga nesa ya fishe su.”
jw2019
“He Sees What the Heart Is”
“Yana Duban Zuciya”
jw2019
He sees and values the person you strive to be, even though you make mistakes.
Duk da cewa kakan yi kuskure, yana ganin ƙoƙarin da kake yi don ka zama mai halin kirki kuma yana yaba maka.
jw2019
2 Jehovah is matchless in power and sees all.
2 Jehobah maɗaukaki ne kuma yana ganin kome.
jw2019
Who sees the accounts servant fill out needed paperwork at the end of the month?
Mutane ba sa ganin aikin da bawa mai-kula da lissafin kuɗi yake yi a ƙarshen wata.
jw2019
Isaiah is awed not only by what he sees but also by what he hears.
Abin da Ishaya ya gani da kuma wanda ya ji ya ba shi tsoro.
jw2019
By means of an object lesson, though, Jehovah patiently helped Jonah to learn that He sees beyond mere appearance.
Amma ta wurin darasi Jehovah cikin haƙuri ya taimaki Yunana ya koyi cewa yana duba fiye da yadda mutum yake a waje.
jw2019
“Not the way man sees is the way God sees.” —1 SAMUEL 16:7.
“Ganin Ubangiji ba kamar na mutum ba ne.”—1 SAMU’ILA 16:7.
jw2019
How Jehovah Sees Our Brothers
Yadda Jehobah Yake Ɗaukan ’Yan’uwanmu
jw2019
We learn that his all-seeing eyes take note of unrighteousness and that he is deeply affected by what he sees.
Mun koyi cewa Jehovah idanunsa da suke ganin ko’ina suna lura da rashin adalci kuma abin da yake gani suna damunsa.
jw2019
When God sees fit to remind us of things having to do with his laws, we are grateful for such direction.
Lokacin da Allah ya ga ya dace ya tunasar da mu abubuwa da sun shafi dokokinsa, muna godiya saboda irin wannan ja-gorar.
jw2019
Often, the wrongdoer sees his error and corrects matters.
A yawancin lokaci, mai laifin yakan fahimci kuskurensa kuma ya yi gyara.
jw2019
But an engineer sees it as a marvel of design.
Amma injiniya yana gani abin ban mamaki ne kawai na zane-zane.
jw2019
The glorious temple that Ezekiel sees has 6 gateways, 30 dining rooms, the Holy, the Most Holy, a wooden altar, and an altar for burnt offerings.
Haikali mai girma da Ezekiel ya gani yana da ƙofofi shida, ɗakunan cin abinci 30, wuri Mai Tsarki da Mafi Tsarki, bagadi na katako, da kuma bagadi don hadayun konawa.
jw2019
Jehovah sees everything that happens.
Jehobah yana ganin dukan abubuwan da ke faruwa.
jw2019
“God’s eyes are upon the ways of a man, and He sees all his steps.” —JOB 34:21.
‘Gama idanunsa suna duban tafarkun mutane, Yana kuwa ganin dukan hanyoyinsu.’—AYUBA 34:21.
jw2019
He hears more things and sees more things and does more things every year.
Yana jin abubuwa da yawa kuma yana ganin abubuwa da yawa kowacce shekara.
jw2019
How pleased Jehovah must be when he sees you resisting temptation!
Jehobah yana farin ciki sa’ad da ya gan ka kana yin tsayayya da gwaji!
jw2019
When he sees Peter and John, he begs them to give him something.
Da ya ga Bitrus da Yohanna, sai ya roƙe su su ba shi wani abu.
jw2019
To summarize, then, the Bible clearly teaches that life begins at conception and that Jehovah sees the unborn child as a unique and valued individual.
A taƙaice, Littafi Mai Tsarki ya koyar da cewa rai yana somawa ne sa’ad da mace ta ɗauki ciki kuma Jehobah yana ɗaukan ɗan tayi da matsayin mutum mai tamani.
jw2019
In a vision of a scene in heaven, he sees “someone like a son of man” given “indefinitely lasting rulership.”
A wahayin wani abu da ke faruwa a sama, ya ga wani “mai-kama da ɗan mutum” wanda aka ba madawwamiyar ‘sarauta.’
jw2019