Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:serenity

Discussion page of serenity

18 Handling anger calmly is not simply a matter of putting on a serene face.

18 Kame fushinmu ba ya nufin kasancewa kawai da ruwan masu salama ba.



A wise person may help those in distress, said Seneca, but he must not allow himself to feel pity, for such a feeling would deprive him of serenity.

Mutum mai hikima zai iya taimakon waɗanda suke wahala, in ji Seneca, amma kada ya ƙyale kansa ya ji tausayi, domin irin wannan motsin rai zai hana shi kwanciyar rai.



They tell us that Jehovah’s presence is one of awe-inspiring beauty, pleasantness, and serenity.

Sun nuna cewa wurin zaman Jehobah yana da ban razana da kuma kyan gaske.



However, only as part of God’s flock can they enjoy the serenity and happiness that David spoke of in the 23rd Psalm.

Amma fa, sai suna cikin garken Allah ne kawai za su iya more kwanciyar hankali da farin ciki da Dauda ya ambata a Zabura ta 23.



6:33, 34; 15:14, 15) Perhaps you think of the boldness of the early Christians or the serenity of Stephen as he stood before the Sanhedrin.

6:33, 34; 15:14, 15) Wataƙila ka yi tunanin gaba gaɗin Kiristoci na farko ko kuma halin lumana na Istifanus yayin da ya tsaya a gaban Majalisa. (A.



Others noticed the serenity and strength displayed by Kehinde and Bintu.

Wasu sun ga kwanciyar rai da kuma ƙarfafa da Kehinde da matarsa Bintu suka nuna.