Glosbe's example sentences of shouting [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar shouting:
- Imagine, then, the angels shouting the same message to you: “Do not be fooled by Satan’s lies!”
Haka mala’iku suke gaya mana: “Kada ku yarda Shaiɗan ya yaudare ku!” [2] - 1:31) The angels “began shouting in applause” when they saw all that God had done.
1:31) Mala’iku “suka yi sowa don farinciki” sa’ad da suka ga dukan abin da Allah ya yi. [3] - I copied his hairstyle, his way of walking, and his style of shouting when he performed kung fu.
Na bar suma kamar nasa kuma na kwaikwayi salon tafiyarsa da kuma yadda yake ihu sa’ad da yake damben kung fu. [4] - Later, the Israelites bring the ark of the covenant to Jerusalem “with joyful shouting and with the sounding of the horn and with . . . playing aloud on stringed instruments and harps.” —1 Chronicles 15:28.
(1 Tarihi 12:38) Bayan haka, Isra’ilawa suka ɗauki akwatin alkawari zuwa Urushalima “suna ta sowa, suna ta busa ƙaho, suna kaɗa kuge da molaye, da garayu.”—1 Tarihi 15:28. [5] - While some older Jews focused on the past, overall there was much “shouting for joy.”
Ko da yake wasu tsofaffin Yahudawa sun mai da hankali ga abin da ya faru a dā, sun “yi ihu da ƙarfi domin farinciki.” [6] - 8 When Jehovah created the earth, the angels “joyfully cried out together, and . . . began shouting in applause.”
8 Yayin da Jehovah ya halicci duniya, mala’iku “suka yi waƙa . . . suka yi sowa don farinciki.” [7] - 3 God’s Word, the Bible, tells us that when the earth was founded, “all the sons of God began shouting in applause.”
3 Kalmar Allah, Littafi Mai Tsarki, ta gaya mana cewa, sa’ad da aka kafa duniya, “dukan ’ya’yan Allah kuwa suka yi sowa don farinciki.” [8] - (Judges 8:4-12, 21-27) Clearly, Gideon’s feat was more than a few minutes of blowing horns, waving torches, and shouting.
(Littafin Mahukunta 8:4-12, 21-27) Babu shakka, abubuwan da Gidiyon ya yi sun wuce busa ƙaho, ɗaga jiniyoyi, da kururruwa na ’yan mintoci. [9] - When God created the earth, the angels “joyfully cried out together, and all the sons of God began shouting in applause.”
Sa’ad da Allah ya halicci duniya, mala’iku sun “yi waƙa, dukan ’ya’yan Allah kuwa suka yi sowa don farin ciki.” [10] - By shouting into her ear, I introduced myself and my preaching companion.
Na gabatar da kaina da abokin wa’azina ta wajen ɗaga murya a kunnuwanta. [11] - The priest soon lost his temper and threw a Bible at him, shouting: “You’ve become Satan!
Firist ɗin ya ji haushi sosai kuma ya hasala ya jefe shi da Littafi Mai Tsarki, ya ce: “Ka zama Shaiɗani! [12] - Once the angry silversmiths began shouting the praises of Artemis, a veritable riot broke out and the whole city was thrown into confusion. —Acts 19:24-29.
Da maƙeran suka fusata suka ɗaga murya suna yabon Artimas, aka soma zanga-zanga sai dukan birnin ya ruɗe.—Ayyukan Manzanni 19:24-29. [13] - A group of youths from a former rival gang attacked me, and the leader struck me on the back, shouting, “Defend yourself!”
Wasu ‘yan iska da suke gāba da rukunin da nake a dā sun tare ni kuma shugabansu ya buge ni a baya sai ya ce, “Ka ceci kanka mana!” [14] - If someone said or did something that I didn’t like, I would swell with anger, often shouting at people and hitting them.
Idan mutane suka faɗi abin da ba na so ko kuma suka yi abin da ya ba ni haushi, ina dakā musu tsawa kuma in naushe su. [15] - Who laid its cornerstone, when the morning stars joyfully cried out together, and all the sons of God began shouting in applause?”
Wanene ya sanya dutsen ƙusurwarta; sa’anda taurarin safiya suka yi waƙa, dukan ’ya’yan Allah kuwa suka yi sowa don farinciki?” [16] - He says: [Losing his temper and shouting] “You know I hate it when our girls spend money without consulting me!
Ya ce: [Ya yi fushi sosai kuma ya soma magana da babbar murya] “Kin san ba na son ’ya’yanmu suna kashe kuɗi ba tare da sun gaya mini ba! [17] - A fellow missionary and I were in our assignment in Paraguay, South America, when the house we were in was surrounded by an angry mob shouting: “Our god is a bloodthirsty god, and he wants the blood of the gringos.”
’Yan tarzomar suna ihu suna cewa: “Allahnmu mai shan jini ne, kuma yana son ya sha jinin waɗannan baren.” [18] - At Psalm 33:3, David wrote: “Do your best at playing on the strings along with joyful shouting.”
A Zabura 33:3, Dauda ya rubuta: “[“Ku yi iyakar ƙoƙarinku,” NW] ku kyauta taken da babban amo.” [19]
- Imagine, then, the angels shouting the same message to you: “Do not be fooled by Satan’s lies!”
Retrieved January 29, 2020, 9:03 am via glosbe (pid: 17550)