Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:shown

Discussion page of shown

After all, gratitude for the depth of the love that God and Christ have shown us compelled us to dedicate our lives to God and become disciples of Christ. —John 3:16; 1 John 4:10, 11.

Hakika, godiya ga ƙauna mai zurfi da Allah da kuma Kristi suka nuna mana ne ya motsa mu mu keɓe rayuwarmu ga Allah, kuma mu zama almajiran Kristi.—Yahaya 3:16; 1 Yahaya 4:10, 11.

jw2019

How will the rightness of God’s rule be shown?

Yaya za a nuna ikon Allah na sarauta?

jw2019

Would the householder have written that if the publishers had shown even a hint of anger?

Shin wannan matan za ta rubuta hakan da a ce ’yan’uwan nan sun nuna cewa sun yi fushi?

jw2019

Whereas she had formerly been unresponsive to the Kingdom message, the goodness shown her by the Witness had a fine effect.

Ko da yake a dā ba ta sauraron saƙon Mulki, nagarta da Mashaidin ya yi mata ta samu sakamako mai kyau.

jw2019

16 Kindness can be shown even if we have justifiably become angry because of someone’s hurtful words or inconsiderate actions.

16 Muna iya nuna alheri ko da muna da dalilin yin fushi domin maganar banza da wani ya yi ko kuwa halaye marar kyau.

jw2019

While the complete “Photo-Drama” continued to be shown in large cities, the “Eureka” sets presented the same basic message in villages and rural areas.

Yayin da aka ci gaba da nuna dukan “Photo-Drama” a manyan birane, “Eureka” kuma tana idar da saƙon a ƙauyuka da kuma karkara.

jw2019

How has the Devil shown great anger?

Ta yaya Iblis ya nuna hasala sosai?

jw2019

What love has Jehovah shown to humankind by means of the ransom?

Wace ƙauna ce Jehovah ya nuna wa ’yan Adam ta wajen fansa?

jw2019

How do John 15:9 and 1 John 4:8-10 describe the love that Jehovah and Jesus have shown, and who benefit from their love?

Ta yaya Yohanna 15:9 da 1 Yohanna 4: 8-10 suka kwatanta ƙaunar da Jehobah da Yesu suka nuna, kuma wane ne yake amfana daga ƙaunar?

jw2019

2:21-23) Then to drive home the point that faith must be shown by works, James adds the words of today’s text. w16.10 4:8

2: 21-23) Don a fahimci wannan batun, shi ya sa Yaƙub ya ambata abin da ke nassin yini na yau. w16.10 4:8

jw2019

What three lessons from the Law are shown here?

Waɗanne darussa uku ne daga Dokar aka nuna a nan?

jw2019

8 The merciful are happy because of being “shown mercy.”

8 Masu jin ƙai suna farin ciki domin suna ‘samun jin ƙai.’

jw2019

What great love Jehovah has shown to us! —Read John 3:16; Romans 5:8.

Hakika, Jehobah ya nuna cewa yana ƙaunarmu sosai!—Karanta Yohanna 3:16; Romawa 5:8.

jw2019

What did the mercy shown to David after his sin with Bath-sheba involve?

Menene jin ƙai da aka nuna wa Dauda bayan ya yi zunubi da Bath-sheba ya ƙunsa?

jw2019

So imagine the deep emotion in his voice when he confesses before all: “There are many daughters that have shown capableness, but you —you have ascended above them all.” —Proverbs 31:29.

Saboda haka, ka ƙaga yadda yake ji lokacin da ya ce a gaban dukan mutane: “ ’Yan mata dayawa sun yi al’amura masu-tsarki, amma duk kin fi su hali.”—Misalai 31:29.

jw2019

4 Because Jehovah examines the heart, he has shown consideration even toward unbelievers.

4 Saboda Jehobah yana bincika zuciyarmu, hakan ya sa yana nuna jin ƙai har ga marasa bi.

jw2019

21 As the young ones quoted in this article have shown, there is no need to feel intimidated by Satan and the demons.

21 Kamar yadda muka koya daga misalan matasan da aka ambata a wannan talifin, ba ma bukatar mu riƙa jin tsoron Shaiɗan da aljanunsa.

jw2019

At that time, movies were shown in school.

A lokacin, ana nuna silima a makaranta.

jw2019

However, rather than allowing these negative thoughts to overwhelm him, Paul focused on the undeserved kindness that had been shown to him.

Amma, maimakon ya ƙyale wannan ya dame shi, Bulus ya mai da hankali ga yadda Allah ya yi masa jin ƙai da kuma alheri.

jw2019

A weekly meal may not seem like much, but how thankful those pioneers were for the hospitality shown!

Ana iya ganin wannan kamar ƙaramin abu ne, amma waɗannan majagaba sun yin godiya sosai don karimci da aka nuna musu!

jw2019

(Micah 6:8; Colossians 3:12) Even some lacking a personal relationship with God have shown “extraordinary human kindness.”

(Mikah 6:8; Kolossiyawa 3:12) Har ma waɗanda ba su da dangantaka da Allah sun nuna “alheri irin da ba a kan saba yi ba.”

jw2019

15:15) Reflect, too, on the love God has already shown to you.

15:15) Ka yi bimbini kuma, a kan ƙauna da Allah ya riga ya nuna maka.

jw2019

Loving zeal such as that shown by these pioneers contributed to a 5-percent increase in Colombia and a peak of 107,613 publishers.

Ƙwazo ta ƙauna da waɗannan majagaba suka nuna ya ƙara ƙashi 5 bisa ɗari da aka yi a Colombia da kuma adadin masu shela 107,613.

jw2019

After all, the slave has shown itself to be faithful in doing its assigned work.

Ballantana ma, bawan nan ya nuna cewa shi mai aminci ne ta wajen yin aikin da aka sa shi.

jw2019

(Matthew 10:11) Not all individuals were deserving, as shown by their reaction to the Kingdom message.

(Matta 10:11) Ba dukan mutane ba ne suka cancanta, kamar yadda amsarsu ga saƙon Mulkin ya nuna.

jw2019