18, 19. (a) Why must we be on guard against worldly viewpoints promoted in subtle ways?
18, 19. (a) Me ya sa muke bukatar mu mai da hankali musamman ga ra’ayin da ake so a cusa mana da wayo?
jw2019
It is because our dedication and baptism make us a target of Satan’s crafty acts, or subtle machinations.
Domin keɓe kanmu da kuma baftisma sun sa mun zama abin farautar Shaiɗan ta makidodi ko kuma dabarunsu.
jw2019
12 Satan would like to destroy your relationship with Jehovah, whether with frontal attacks of persecution or by slowly nibbling away at your faith through subtle attacks.
12 Shaiɗan zai so ya gurɓata dangantakarka da Jehobah. Zai iya yin hakan ta wajen yin amfani da farmaki na kai tsaye, wato tsanantawa, ko kuma farmakin da ba a saurin ganewa da zai gurɓata imaninka a hankali.
jw2019
(Revelation 12:12) If we are not careful, the subtle propaganda of Satan and the many “deceivers” whom he uses can corrupt our thinking and seduce us into sin. —Titus 1:10.
(Ru’ya ta Yohanna 12:12) Idan ba mu mai da hankali ba, ƙarairayin da Shaiɗan yake yaɗawa da kuma mutane “masu-ruɗi” da yake amfani da su za su iya ɓata tunaninmu kuma su sa mu yi zunubi.—Titus 1:10.
jw2019
This subtle chain of events confirms the truthfulness of the Bible’s statement: “Each one is tried by being drawn out and enticed by his own desire.” —James 1:14.
Waɗannan abubuwa da suka faru bi da bi suna nuna gaskiyar abin da Littafi Mai Tsarki ya ce: “Kowanne mutum ya jarabtu, sa’anda sha’awatasa ta janye shi, ta yi masa tarko.”—Yaƙub 1:14.
jw2019
To an extent, some of us may have to battle this subtle attack until the new world.
Wasu cikinmu za su yi fama da wannan matsalar har matuƙar wannan mugun zamani.
jw2019
Subtle attacks are more like a colony of termites that slowly creep in and nibble away at the wood of your house until it collapses.
Amma, farmakin da ba a saurin ganewa yana kamar gara da ke cin katakon gidanka a hankali.
jw2019
4 Satan used several subtle tactics in his conversation with Eve.
4 Shaiɗan ya yi amfani da dabaru da yawa sa’ad da yake tattaunawa da Hauwa’u.
jw2019
Such immoral thinking expresses itself in many ways, overt and subtle, hence Christians need to be on guard.
Irin tunanin nan na lalata yana bayyana kansa a hanyoyi da yawa, cikin basira da kuma a fili, saboda haka Kiristoci ya kamata su mai da hankali.
jw2019
13 God’s Word also exposes subtle forms of idolatry.
13 Kalmar Allah ta nuna hanyoyi dabam dabam na bautar gunki da ke da wuyan ganewa.
jw2019
Satan’s subtle approach aims to influence people to live for pleasure now, inducing them to ignore the long-range effects not only on themselves and others but especially on their relationship with Jehovah and his Son. —1 Corinthians 6:9, 10; Galatians 6:7, 8.
Yadda Shaiɗan yake zuwa a ɓoye domin ya jarrabi mutane su yi rayuwar annashuwa yanzu, yana sa su yi banza da mummunar sakamako mai daɗewa da zai jawo ba ga kansu da kuma wasu kawai ba amma kuma har da dangantakarsu da Jehovah da kuma Ɗansa.—1 Korinthiyawa 6:9, 10; Galatiyawa 6:7, 8.
jw2019
After failing to have them cursed by the prophet Balaam, Satan used a more subtle strategy; he tried to disqualify them from being blessed by Jehovah.
Da ya ga cewa ya kasa sa annabi Bala’am ya la’ance su, sai ya yi amfani da wani tarko dabam; ya yi ƙoƙari ya ga cewa ba su cancanci samun tagomashin Jehobah ba.
jw2019
However, we need to be aware of a subtle danger.
Amma idan ba mu yi hankali ba, za mu iya faɗa cikin wani haɗari.
jw2019
8 A more subtle form of opposition that Christians must endure is negative peer pressure.
8 Hamayya mafi rinjaya da Kiristoci suke jimrewa, ita ce matsi na tsara marar kyau.
jw2019
The way a deaf person moves his head, lifts his shoulders, twitches his cheeks, and blinks his eyes all add subtle shades of meaning to the thought being conveyed.
Yadda kurma yake motsa kansa, ɗaga kafaɗarsa, ko motsa kumatunsa, da kuma ƙifta idanunsa suna da ma’ana ga abin da ake cewa.
jw2019
One of the most effective subtle tactics Satan uses is discouragement.
Wani farmakin da ba a saurin ganewa da Shaiɗan yake amfani da shi sosai shi ne sanyin gwiwa.
jw2019
(Luke 4:1-13) He also identified and resisted subtle attempts to influence his thinking and actions.
(Luk 4:1-13) Ya sani kuma ya tsayayya wa ƙananan hanyoyi da ya yi amfani da su don ya gurɓatar da tunaninsa da kuma ayyukansa.
jw2019
We face a subtle enemy that can undermine our self-sacrificing spirit.
Muna fama da magabcin da zai iya hana mu kasancewa da halin sadaukarwa.
jw2019
Some trials are like frontal attacks on our faith; others are more subtle.
Wasu cikin waɗannan farmaki ne na kai tsaye ga bangaskiyarmu; wasu kuma farmaki ne da ba a saurin ganewa.
jw2019
Daily we are subjected to pressures —some subtle, some more obvious— that could turn us away from the path that is in accord with godly devotion.
Kowacce rana muna shan matsi—a kaikaice, wasu kuma kai tsaye—da za su iya kawar da mu daga hanya ta ibada.
jw2019
How do Satan’s subtle attacks differ from his frontal attacks?
Ta yaya farmaki na kai tsaye ya bambanta da farmakin da ba a saurin ganewa?
jw2019
Perhaps the Jews whom Paul mentioned were experienced in such subtle reasoning intended to rationalize or to mislead others.
Wataƙila waɗancan Yahudawa da Bulus ya ambata suna da irin wannan hujja a kaikaice ko kuma su ruɗi wasu.
jw2019
Would they keep their integrity to God in the face of persecution from without and other more subtle dangers from within?
Za su riƙe amincinsu ga Allah kuwa sa’ad da suka fuskanci tsanantawa daga mutanen da ba sa cikin ikilisiya da kuma haɗarurruka daga cikin ikilisiya?
jw2019
In addition, the media will deliver subtle propaganda, implying that it is normal to commit immorality, to get drunk, or to use foul language.
Ban da haka, hanyar watsa labarai tana fito da mugun labarai, suna nuna cewa yin lalata, maye, ko kuma magana ta ban ƙyama ba laifi ba ne.
jw2019
(2 Corinthians 11:14) The Devil can use subtle means to mislead you and lure you away from a godly way of life.
(2 Korinthiyawa 11:14) Iblis yana iya yin amfani da dabara ya yaudare ka daga tafarkin rayuwa mai faranta wa Allah rai.
jw2019