Page 1
Alal misali, sa’ad da Irmiya ya sayi fegin ƙasa, ya sa an rubuta takardu biyu, kuma shaidu sun sa hannu, an kuma adana takardun sosai don nan gaba.
For example, when Jeremiah bought a plot of land, he had a document made out in duplicate, duly witnessed, and safely stored for future reference.
jw2019
A yanzu yana kula da iyalinsa ta wajen sayar da takardu.
He now supports his family by selling paper products.
jw2019
Ta yaya zan iya “kawasda ƙarya” sa’ad da nake cika fam, kamar takardun jarabawa na makaranta, haraji, ko kuwa takardu na gwamnati?—Afisawa 4:25; Ishaya 28:15; Matta 22:17-21; Romawa 13:1-7.
How can I “put away deceit” when completing forms, such as school examination papers, tax returns, or government documents? —Ephesians 4:25; Isaiah 28:15; Matthew 22:17-21; Romans 13:1-7.
jw2019
Johannes Gutenberg Wajen shekara ta 1450, wannan mutumin ɗan ƙasar Jamus ne ya ƙirƙiro na’aurar buga takardu na farko wadda ake juyawa da hannu.
Johannes Gutenberg About 1450, this German inventor developed the first printing press using movable type.
jw2019
Aƙalla takardu guda uku na Assuriya ta dā sun ambata sunan wannan sarkin Isra’ila.
At least three documents from ancient Assyria mention this king of Israel by name.
jw2019
Samar da takardu da kuma yi wa littafi bango sun yi sauƙi.
Paper production and bookbinding have become less expensive.
jw2019
Ba da daɗewa ba yana yiwuwa wannan adadin ya ragu sosai saboda tsadar takardu.”
It is quite likely that this number will be greatly reduced shortly owing to the increasingly high price of paper.”
jw2019
Idan haka ne, ku tattauna da dattawa don su ga ko waɗannan sun ƙware su yi saka hannu a rarraba waɗannan takardu a matsayin masu shela waɗanda ba su yi baftisma ba.
If so, approach the elders to see if the new ones are qualified to join in this special campaign as unbaptized publishers.
jw2019
Ƙila sun sayo kayayyakin da yake bukata, su rigar sanyi, takardu, da kuma kayan rubuta.
They likely obtained needed items, such as winter clothing, scrolls, and writing tools.
jw2019
Wannan na’aurar ta sa buga takardu ta yi araha, kuma hakan ya sa mutane su samu bayani a ko’ina a kan batutuwa dabam-dabam.
The press made possible inexpensive printing, thus providing widespread access to information on a vast array of topics.
jw2019
Littafin nan, 1-2-3 of Disaster Education ya ambata cewa mutum zai iya yin tanadin waɗannan abubuwan da ke gaba: Kayan jinyar gaggawa, ruwan kwalaba, abincin da ba zai lalace ba, da kuma muhimman takardu.
The publication 1-2-3 of Disaster Education recommends including the following items: First-aid supplies, bottled water, nonperishable food, and important documents.
jw2019
Wata ’yar shekara 17, mai suna Giselle, ta tsinci zabira da ke ɗauke da takardu da kuma daloli 35.
Giselle, a 17-year-old girl, found a wallet with documents and the equivalent of $35 (U.S.).
jw2019
Da farko, mun ji cewa Shawulu—mutumin da ya yarda a jejjefe Istifanas—“yana kan [tsananta] kashedi da kisa tukuna bisa masu-bin Ubangiji; ya je wurin babban malamin, ya biɗi takardu a wurinsa zuwa Dimashka, zuwa wurin majami’u, domin idan ya sami waɗanda su ke na Tafarkin, ko maza ko mata, shi zo da su Urushalima a ɗaure.”
First, we learn that Saul —the man who approvingly witnessed the stoning of Stephen— “still breathing threat and murder against the disciples of the Lord, went to the high priest and asked him for letters to the synagogues in Damascus, in order that he might bring bound to Jerusalem any whom he found who belonged to The Way, both men and women.”
jw2019
Avery da Lovenia Bristow sun yi hidimar majagaba tare da Harvey da Anne Conrow waɗanda suke da ɗaki mai taya da aka rufe bangon da takardu masu karo.
The Bristows pioneered with Harvey and Anne Conrow, whose mobile home had tar-paper walls.
jw2019
Da na kai shekara 14, na soma aiki a kamfanin da ake sarrafa tsofaffin takardu.
When I was 14 years old, I spent a lot of time working on an environmental project to recycle wastepaper.
jw2019
A lokacin da aka saka ’yan’uwan a kurkuku, abin da muke yi shi ne neman mutanen da za su goyi bayanmu ta wajen saka mana hannu a takardu.
When the brothers were in prison, our next job was to get signers. We went from door to door.
jw2019