Glosbe's example sentences of trade [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar trade:
- Early in life, he learned the building trade, becoming known as “the carpenter.”
Tun yana yaro, ya koyi aikin gini, kuma an san cewa shi “masassaƙi” ne. [2] - Do not trade your precious integrity for the shameful act of looking at or reading pornography!
Kada ka yi musanyar amincinka mai tamani da kallon ko kuma karanta littafin batsa! [3] - Some scholars believe that South Arabian merchants involved in the incense trade used camels to transport their goods northward through the desert, heading to such areas as Egypt and Syria and thereby introducing camels to these areas.
Wasu masana sun gaskata cewa attajirai na Kudancin Arabiya da suke kasuwancin turaren wuta sun yi amfani da raƙuma don su kai kayayyakinsu zuwa arewa ta wurin bin hamada, suna zuwa wurare kamar ƙasar Masar da Suriya kuma ta hakan sun sa mutanen waɗannan wuraren su san da raƙuma. [4] - 5 Consider the African slave trade.
5 Ka yi la’akari da sayar da bayi na Afirka. [5] - As African nations achieve greater regional integration through lowering tariff barriers and improving transport, energy, and infrastructure links, more opportunities will be created for U.S. businesses, investment and trans-Atlantic trade.
A yayin da kasashen Afrika ke ci gaba da tsuke iyakar da ke tsakanin su ta hanyar rage harajin shigar da kayyaki, bunkasa fannin sifiri, makamashi, ababen more rayuwa, za a samar da karin damarmaki ga ‘yan kasuwar kasar Amurka a fannin zuba hannun jari da kasuwancin a tsallaken tekun Atlantic. [6] - Who profited most from this lucrative trade?
Wa suke amfana daga wannan kasuwanci mai riba? [7] - Total non-oil goods trade has more than doubled – from $13 billion a year to almost $30 billion.
Kasuwanci da ba shi da alaka da man fetur ya ninka sama da gida biyu – daga dala biliyan 13 a shekara zuwa kusan dala biliyan 30 a shekara. [8] - I wanted to become a pioneer immediately, but Father insisted that I learn a trade.
Ina son na zama majagaba nan da nan, amma Baba ya nace cewa na koyi aiki. [9] - In poor countries, even when foreign aid provided roads, schools, and clinics, people still suffered extreme poverty because those countries lacked business, natural resources, and access to trade routes.
Ko da ana amfani da kuɗaɗen agajin da ake samu daga ƙasashen waje don taimakawa ƙasashe marar arziki su gina hanyoyi, makarantu, da asibitoci, mutane suna ci gaba da kasancewa cikin matuƙar talauci saboda waɗannan ƙasashen sun rasa aikin yi kuma ba su da arzikin ƙasa, da kuma hanyoyin zuwa wuraren yin kasuwanci. [10] - What craft did Jesus learn, and in Bible times, what did working at this trade involve?
Wane aiki Yesu ya koya, kuma a lokuttan Littafi Mai-Tsarki, menene wannan aikin ya ƙunsa? [11] - It may be that Abram halted at a spot on the Euphrates across from the ancient trade center of Carchemish.
Wataƙila Abram ya ɗan tsaya a wani masauƙi a ƙetaren Euphrates daga cibiyar kasuwanci na Karchemish. [12] - I finished trade school and then enlisted in the Soviet army for two years.
Na kammala makarantar koyan sana’a kuma na zama sojan Soviet har tsawon shekara biyu. [13] - Even if Simon’s “house by the sea” was not adjacent to his tannery, Simon was engaged in ‘a trade that was looked on with disgust and thus tended to lower the self-respect of all who undertook it,’ says Farrar.—Acts 10:6.
Ko idan ma Siman da “gidansa yana bakin teku” ba ya kusa da wurin jimansa, Siman yana ‘kasuwanci da ake ƙyama da yake rage darajar duk wanda yake yin sa,’ in ji Farrar.—Ayukan Manzanni 10:6. [14] - This trade was probably common as early as 2000 B.C.E.
Wataƙila ana wannan kasuwanci a ko’ina tun farkon shekara ta 2000 K.Z. [15] - No one shall be held in slavery or servitude ; slavery and the slave trade shall be prohibited in all their forms .
Ba dan-adam wanda za a sa bauta , kuma doka ta hana bauta da fataucin bayi ta kowane hali . [16] - But both were victims of the age-old practice of human trafficking, a trade that treats people as commodities and cares for nothing but economic gain.
Amma dukansu sun faɗa cikin hannun mutanen da suke sana’ar da aka daɗe ana yi, wato sayar da mutane zuwa ƙasar waje don samun kuɗi. [17] - The daily contact with the hides and carcases of various animals necessitated by this trade, and the materials which it requires, rendered it impure and disgusting in the eyes of all rigid legalists.”
Taɓa fata da gawayen dabbobi dabam dabam da ake amfani da su a wannan kasuwanci, da kayayyaki da yake bukata, ya sa ba shi da tsarki kuma da ban ƙyama a idanun wanda ya nace wa doka.” [18] - Its Assyrian form, Harranu, can mean “Road” or “Caravan Road,” thus indicating that Haran was situated on major trade routes between larger cities.
Sunan da Assuriyawa ke kiranta shi ne Harranu da ke nufin “Hanya” ko kuma “Hanyar Ayari,” kuma hakan ya nuna cewa Haran tana kan manyan hanyoyin kasuwa da ke tsakanin manyan birane. [19] - Greater stability will attract greater United States’ trade and investment with African nations, leading to further development, building on what we have accomplished through the African Growth and Opportunity Act, or AGOA.
Samun kwanciyar hankali zai ja hankalin masu zuba hannun jari a Afrika daga kasar Amurka , wanda hakan zai kawo ci gaban bunkasar tattalin arziki, ya kuma yi doriya akan nasarar da muka cimma da dokar baiwa Afrika damarmakin kara bunkasa; AGOA. [20] - Our most precious possession is our relationship with Jehovah, and we would not trade it for anything.
Abin da ya fi tamani a gare mu shi ne dangantakarmu da Jehobah, kuma ba za mu sadaukar da ita don mu sami wani abu ba. [21] - Jesus too became a carpenter, evidently learning the trade from Joseph.
Yesu ma ya zama kafinta, ya koyi aikin daga wurin Yusufu. [22] - From the 16th century to the 19th century, the slave trade between Africa and the Americas was one of the most lucrative businesses on earth.
Daga ƙarni na 16 zuwa 19, sana’ar sayar da bayi tsakanin Afirka da kuma Amirka ta zama babban sana’a sosai a duniya. [23] - Bribes undermine good governance, harm economic efficiency and development, distort trade, and penalize citizens around the world.”
Cin hanci yana ɓata gwamnati, yana ɓata tattalin arziki da bunƙasa na ƙasa, murguɗe kasuwanci, kuma ya sa ’yan ƙasa a dukan duniya su wahala.” [24] - Some scholars suggest that the ‘prophetesses’ of Thyatira tried to entice Christians to worship trade-guild gods and goddesses and to participate in festivals involving food sacrificed to idols.
Wasu manazarta sun ce ‘annabawa mata’ na Tayatira sun yi ƙoƙari su jarabi Kiristoci su bauta wa alloli da allaniya ta tarayyar kasuwanci kuma su shagala a bukukuwa da ya ƙunshi yi wa gumaka hadayar abinci. [25] - 11 During his years in Nazareth, Jesus learned the carpentry trade, likely from his adoptive father, Joseph.
11 Cikin shekaru da ya yi a Nazarat, Yesu ya koyi sassaƙa, mai yiwuwa a wurin ubansa na rana, Yusufu. [26]
- Early in life, he learned the building trade, becoming known as “the carpenter.”
Retrieved February 20, 2021, 5:31 pm via glosbe (pid: 22371)