Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Swabs are tested at the PHE Respiratory Virus Unit for influenza to monitor positivity rates and circulating strains, as well as for measuring vaccine effectiveness.

An gwada Swabs a Sashin Kwayar cuta ta PHE don cutar mura don saka idanu kan yawan cututtukan da ke gudana, da kuma gwargwadon ingancin maganin.

Tico19

Another Witness patient said of the elders who visited her: “When they came toward my bed in the intensive care unit, I knew that no matter what happened from that point on, I could bear it.

Wata majiyyata Mashaidiya ta ce game da dattawa da suka yi mata ziyara: “Da suka zo wajen gadona a sashen kula da ciwo mai tsanani, na san cewa ko menene ya faru daga wannan lokaci zuwa gaba, zan iya jimrewa.

jw2019

Agathe Demarais of the Economist Intelligence Unit has forecast that markets will remain volatile until a clearer image emerges on potential outcomes.

Ma’aikaciya a sashin basira ta jaridar Economist Agathe Demarais tayi hasashe cewa kasuwanni zasu kasance a cikin hali na rashin tabbas har sai an samu bulowar sakamako mai nuna habbaka.

Tico19

THROUGHOUT history, individuals have found companionship and security within the basic family unit.

A TARIHI, mutane sun sami tarayya da kuma kāriya a cikin iyali.

jw2019

Data on admission of COVID-19 cases in a hospital and/or an intensive care unit are currently available at EU/EEA level for only 6% and 1% cases, respectively (data not shown).

Bayanai game da kai marasa lafiya a asibiti don COVID-19 da/ko sashin kulawa mai zurfi a halin yanzu akwai a matakin EU/EEA don kawai kashi 6% da kashi 1% lamarin cutar, bi da bi (bayanan ba su nuna ba).

Tico19

Preferably, the unit for primary school students should not be more than 20 minutes, and no longer than 40 minutes for secondary school students.

Zai fi dacewa, ɓangaren don ɗaliban makarantar firamare kada ya kasance ya wuce minti 20, kuma kada ya wuce minti 40 na ɗaliban makarantar sakandare.

Tico19

When you return, discuss the beginning of the unit that starts on page 6.

Sa’ad da ka koma ziyara, ku tattauna sakin layin da ya soma daga shafi na 6.

jw2019

Hence, the apostle Paul and the congregation viewed them as a unit.

Saboda haka, manzo Bulus da ikilisiyar sun ɗauke su masu haɗin kai.

jw2019

The jet-air dryer, which blows air out of the unit at claimed speeds of 180 m/s (650 km/h; 400 mph), was capable of blowing micro-organisms from the hands and the unit and potentially contaminating other washroom users and the washroom environment up to 2 metres away.

Mabushin iska mai qirar jirgi mai sauqar ungulu, wanda ke busa iska daga cikin rukunin a kan gudu 180m/s (650km/h; 400mph) yana iya busar da kananun kwayoyin halitta daga hannu da na'urar kuma yakan iya lalata masu anfani da sauran wajan wanke-wanken da muhallin wajan wanke wanken har tsayin meter 2.

Tico19

Accordingly, Christian parents who are yielding will respect that their married children are now in a family unit in which the husband is principally responsible for guiding that family.

Saboda haka, iyaye Kiristoci masu sauƙin hali za su fahimci cewa ’ya’yansu da suka yi aure a yanzu suna cikin iyali wadda mijin ne ke da ainihin hakkin yi wa iyalin ja-gora.

jw2019

Not long after I arrived at Bethel, I succeeded Bill Yacos as company servant (now known as the coordinator of the body of elders) of the Shaw Unit in Toronto.

Shekaru biyu bayan na isa Bethel, na ɗauki matsayin Ɗan’uwa Bill Yacos na bawan ikilisiya, wanda yanzu ake kira mai tsara ayyukan rukunin dattawa a wata ikilisiya da ke birnin Toronto.

jw2019

However, the Bible identifies another unit in which countless individuals around the globe today are enjoying exceptional companionship and security.

Amma, Littafi Mai Tsarki ya bayyana wani sashen iyali inda mutane marar iyaka a duka duniya a yau suke more tarayya da kuma kāriya wanda babu makamancinsa.

jw2019

The percentage of COVID-19 patients with at least one underlying health condition or risk factor was higher among those requiring intensive care unit (ICU) admission (358 of 457, 78%) and those requiring hospitalization without ICU admission (732 of 1,037, 71%) than that among those who were not hospitalized (1,388 of 5,143, 27%).

Adadin marasa lafiyar COVID-19 tare da aƙalla mai wata ciwon da ke a boye ko haɗari kamuwa yana da girma tsakanin waɗanda ke sashin buƙatar tsananin kulawar kama gado (ICU) (358 na 457, kashi 78%) da waɗanda ke buƙatar kama gado a asibiti ICU (732 na 1,037, kashi 71%) fiye da wadanda ba su a asibiti (1,388 na 5,143, kashi 27%).

Tico19

This prophecy indicates that during “the last days,” the family unit would come under attack, with natural affection totally absent in many cases.

Wannan annabcin ya nuna cewa a “kwanaki na ƙarshe,” dangantakar iyali za ta lalace, tare da rashin ƙauna irin na dabi’a a yawancin yanayi.

jw2019

A 30% difference between SARS-CoV-2 and SARS-CoV in the S1 unit of the S protein implicates that the binding affinity of its S protein with human ACE2 might have altered.

Bambanci kashi 30% tsakanin SARS-CoV-2 da SARS-CoV a cikin sashin S1 na furotin S yana nuna cewa ƙarshen dangantakar S furotin da dan adam ACE2 zai iya canzawa.

Tico19

One day a Protestant priest held a religious service for the soldiers in Günther’s unit.

Wata rana firist na Frotastan ya limanci bauta a rukunin sojoji na Günther.

jw2019

On October 12, 1988, the government seized our organization’s belongings, and the Civil Guard, an army unit, occupied the branch property.

A ranar 12 ga Oktoba 1988, sai gwamnati ta ƙwace mallakar ƙungiyar Jehobah kuma ta saka ’Yan tsaro da ake kira Civil Guard a ofishin reshenmu.

jw2019

(Psalm 22:10) Strong families do things together as a unit —even if parents must sacrifice time that could be used to personal advantage.

(Zabura 22:10) Iyalai masu ƙarfi suna yin abu tare—ko idan iyayen dole su sadakar da lokaci da za su yi amfani da shi wajen neman abin kansu.

jw2019

This pilot was in collaboration with the PHE Seroepidemiology Unit and added to the residual blood samples submitted to PHE by National Health Service (NHS) laboratories.

Wannan gwajin farko ya kasance tare da hadin gwiwar PHE Seroepidemiology Unit kuma an kara shi a cikin samfuran jini wanda aka mika wa PHE ta Cibiyar Kiwon Lafiya ta Kasa (NHS).

Tico19

" The Bharatiya Janata Party's State unit president in West Bengal Dilip Ghosh stated that the Chinese had destroyed nature and ""that's why the God took revenge against them."" "

Shugaban Jam’iyyar na yankin Bharatiya Janata a West Bengal Dilip Ghosh ya bayyana cewa, Sinawa sun lalata dabi’ar kuma “shi ya sa Allah ya dauki fansa a kansu.”

Tico19

Think of this comparison: If a soldier could be persuaded to desert and betray his army unit and join enemy forces, the enemy commander would be delighted.

Yi la’akari da wannan kwatancin: Idan aka rinjayi soja ya yi watsi da ’yan’uwansa sojoji kuma ya yaudare su sa’an nan ya je ya shiga cikin rundunar maƙiya, shugaban maƙiyan zai yi farin ciki sosai.

jw2019

The peaceful family unit is where adults and children have the best opportunity to feel emotionally secure.

Iyali mai zaman lafiya, inda manya da ’ya’ya suke da damar su sami kwanciyar rai ne.

jw2019

The family is the natural and fundamental group unit of society and is entitled to protection by society and the State .

Shi dai iyali shi ne muhimmin tushen jama 'a , saboda haka ya kamata jama 'a da hukuma su kiyaye shi .

Universal Declaration of Human Rights

This arrangement strengthens the family unit.

Wannan shirin yana sa waɗanda ke cikin iyali su ƙara kasancewa da haɗin kai.

jw2019