Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:verses

Discussion page of verses

(Ge 24 Verses 15-20) Astounded, the servant “was gazing at her in wonder.”

(Ayoyi na 15-20) Cikin mamaki, baran “ya kafa mata duba.”

jw2019

Those Bible verses state: “If a brother or a sister is in a naked state and lacking the food sufficient for the day, yet a certain one of you says to them: ‘Go in peace, keep warm and well fed,’ but you do not give them the necessities for their body, of what benefit is it?”

Waɗannan ayoyin Littafi Mai Tsarki sun ce: “Idan wani ɗan’uwa ko kuwa wata ’yar’uwa suna tsiraici, kuma sun rasa abincin yini, ɗaya kuwa daga cikinku ya ce musu, ku tafi lafiya, ku ji ɗumi, ku ƙoshi; ba ku ko ba su bukatar jiki ba; me ya amfana?”

jw2019

We might try to remember such verses as Ephesians 5:3 and Colossians 3:5.

Muna iya tuna da ayoyi kamar su Afisawa 5:3 da kuma Kolossiyawa 3:5.

jw2019

(Verse 13) In proof of his repentance, Manasseh then did what he could to rectify his wrongs, clearing out idolatry from his realm and urging his people “to serve Jehovah.” —Verses 15-17.

(Aya 13) Don ya tabbatar da tubansa, Manassa ya yi iya ƙoƙarinsa ya daidaita mugayen ayyukansa, ya kawar da bautar gumaka daga daularsa kuma ya umurci mutanensa “su bauta ma Ubangiji.”—Ayoyi 15-17.

jw2019

Verses 13 and 14: Now that we have been cleansed, what hope do we have?

Aya ta 13 da 14: Da yake an tsarkake mu, wane bege ne muke da shi?

jw2019

Depending on the Bible version being used, the person might read verse 44, 46, or 48 because these verses read similarly in some versions.

Bisa ga juyin Littafi Mai Tsarki da aka yi amfani da shi, mutumin na iya karanta ayoyi 44, 46, ko 48, da shike a waɗansu juyin, an maimaita waɗannan ayoyi.

jw2019

Psalm 136 relates that in his loving-kindness, he granted them deliverance (Ps 136 Verses 10-15), guidance (Ps 136 Verse 16), and protection.

Zabura 136 ta nuna cewa a cikin ƙaunarsa ta alheri, ya cece su (Ayoyi na 10-15), da ja-gora (Aya ta 16), da kuma kāriya.

jw2019

Those verses foretell an end to war, famine, sickness, and death.

An annabta a waɗannan nassosin cewa za a kawo ƙarshen yaƙi da fari da rashin lafiya da kuma mutuwa.

jw2019

In those verses, it conveys the idea of being beaten with fists.

A waɗannan ayoyin, suna nufin dūkan mutum da dunƙulallen hannu.

jw2019

Both verses are clearer in the new edition.

An fi fahimtar waɗannan ayoyin a sabon juyin.

jw2019

Consider how these verses can help us in our ministry.

Ka tattauna yadda za mu iya yin amfani da waɗannan ayoyin sa’ad da muke wa’azi.

jw2019

All but 4 of the 176 verses of this psalm mention either Jehovah’s commandments, judicial decisions, law, orders, regulations, reminders, sayings, statutes, ways, or word.

Ayoyi 4 ne kawai cikin ayoyi 176 na wannan zabura ba su ambaci umurnin, shari’u, dokoki, farillai, tunasarwa, kalmomi, tafarki, da kuma magana na Jehobah ba.

jw2019

In the verses that follow, David cites three reasons for this confidence: Jehovah leads, protects, and feeds His sheep.

A ayoyin da suka biyo baya, Dauda ya ba da dalilai uku na tabbacinsa: Jehobah yana yi wa tumakinsa ja-gora, yana kāre su, yana ciyar da su.

jw2019

(Reread verses 5 and 10.)

(Sake karanta ayoyi ta 5 da 10.)

jw2019

In commenting on these verses, one Bible scholar writes: “The really notable thing about an early Church service must have been that almost everyone came feeling that he had both the privilege and the obligation of contributing something to it.

Sa’ad da yake magana game da waɗannan ayoyin, wani masanin Littafi Mai Tsarki ya rubuta: “Abin da aka lura da shi game da hidimar Coci na farko shi ne cewa kusan kowa yana ji cewa yana da gata da hakkin ba da wani abu.

jw2019

Marcus: And as you mentioned before, it’s not enough to consider just one or two verses on the subject.

Marcus: Kuma kamar yadda ka ambata ɗazun, ba zai dace mu tattauna aya ɗaya ko biyu kawai a kan wannan batun ba.

jw2019

(Verses 28-30) At the same time, Abigail shows considerable courage by telling David that his pursuit of revenge, if unchecked, will lead to bloodguilt.

(Ayoyi na 28-30) Abigail a nan ta nuna gaba gaɗi, ta wurin gaya wa Dauda cewa ramakon da yake neman yi idan aka ƙyale zai jawo alhakin jini.

jw2019

At Genesis chapter 37, verses 3 and 4, the Bible indicates that Jacob especially loved Joseph.

A Farawa sura 37, ayoyi 3 da 4, Littafi Mai Tsarki ya nuna cewa Yakubu ya fi ƙaunar Yusufu.

jw2019

Please open your Bible and read these verses.

Don Allah ka buɗe Littafi Mai Tsarki naka ka karanta waɗannan ayoyin.

jw2019

(Exodus 19:18) In the days of Haggai and Zechariah, Jehovah was going to cause another shake-up, as described in the figurative language of verses 6 and 7.

(Fitowa 19:18) A zamanin Haggai da Zechariah, Jehobah zai sake yin wata raurawa kamar yadda aka kwatanta a furci na alama a ayoyi ta 6 da 7.

jw2019

Verses 1 and 2 fit events described in chapter 16 of Second Samuel.

Aya ta 1 da 2 sun yi daidai da abin da ke littafin 2 Sama’ila sura 16.

jw2019

The subsequent verses tell of the time when Almighty God will drastically change earthly conditions for the better.

Ayoyi da suka biyo baya sun faɗi game da lokaci da Allah Maɗaukaki Duka zai canja yanayin duniya ya zama mai kyau sosai.

jw2019

Each Israelite was expected to obey such standards of conduct as the following: demonstrate proper regard for parents and older ones (verses 3, 32); show consideration for the deaf, the blind, and other afflicted ones (verses 9, 10, 14); be honest and impartial in dealing with others (verses 11-13, 15, 35, 36); and love his fellow worshipper as himself.

Kowane Ba’isra’ile yana bukatan ya yi biyayya ga irin waɗannan mizanan da ke gaba: yin biyayya ga iyaye da tsofaffi (ayoyi 3, 32); ya nuna sanin ya kamata ga kurame, da makafi, da sauran naƙasassu (ayoyi 9, 10, 14); ya nuna gaskiya da rashin son kai a sha’aninsa da mutane (ayoyi 11-13, 15, 35, 36); kuma ya so ’yan’uwansa masu bauta wa Allah kamar kansa.

jw2019

What a contrast that would have been to Jael’s courageous action described in the very next verses! —Judg.

Amma ba su yi hakan ba kuma shi ya sa ayoyi na gaba suka nuna cewa Jael ta fi su ƙarfin hali! —Alƙa.

jw2019

(Psalm 92:12-15) A consideration of these verses will reveal aspects of the valuable contribution you older ones can make to the Christian brotherhood.

(Zabura 92:12-15) Tattauna waɗannan ayoyi zai nuna fasalolin gudummawa da ku tsofaffi za ku iya ba da cikin ’yan’uwancinmu na Kirista.

jw2019