Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:weeks

Discussion page of weeks

Glosbe's example sentences of weeks [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar weeks:
    1. Additionally, fewer paragraphs will be considered during the weeks in which the concluding portion of a chapter is reviewed, to allow time to use a special feature of the book.
      Ƙari ga hakan, za a yi nazarin sakin layi kaɗan a makonnin da za a yi bitar ƙarshen kowanne babi, don a samu lokacin yin amfani da sashe na musamman na littafin. [2]

    2. What had the apostles been doing during the weeks before they were brought before the Sanhedrin?
      Menene manzannin suka yi na makonni kafin aka kawo su gaban Majalisar? [3]

    3. I reacted by staying indoors for weeks at a time.
      Saboda haka, na yi makonni ba na fita waje. [4]

    4. Just a few weeks earlier, he was baptized, anointed with holy spirit, and introduced by John the Baptizer as “the Lamb of God that takes away the sin of the world.”
      Makonni kaɗan da suka shige ne ya yi baftisma, aka shafa shi da ruhu mai tsarki, kuma Yahaya Mai Baftisma ya gabatar da shi, “Ɗan Rago na Allah, mai ɗauke zunubin duniya.” [5]

    5. If Bildad was in his home area at the time, it might have taken weeks or months for him to hear of Job’s situation and to travel to Uz.
      Idan Bildad yana garinsu a lokacin, to, mai yiwuwa ya ɗauki makonni ko watanni kafin ya ji yanayin Ayuba kuma ya yi tafiya zuwa Uz. [6]

    6. Now imagine that you have felt feeble, not just for one or two weeks, but for months on end.
      Amma yanzu ka ɗauka cewa wata illa ta sa ka raunana kuma ka daɗe kana cikin wannan yanayin. [7]

    7. What was the Festival of Weeks?
      Menene Bikin Mako-Mako? [8]

    8. 6. (a) How are we to understand the prophecy of the 70 weeks?
      6. (a) Yaya ya kamata mu gane annabci na makonni 70? [9]

    9. The school overseer will conduct a 20-minute review based on material covered in assignments for the weeks of November 1 through December 27, 2010.
      Mai kula da makaranta zai gabatar da bita ta minti 20 bisa ga abubuwa da aka tattauna a makonnin 1 ga Nuwamba zuwa 27 ga Disamba, 2010. [10]

    10. An outstanding witness was given during those seven weeks
      An ba da shaida na musamman a waɗannan makonni bakwai [11]

    11. After receiving a couple of weeks of training, I started making regular visits to encourage the congregations.
      An koyar da ni nayan makonni, sai na soma ziyarar ikilisiyoyi a kai a kai don in ƙarfafa su. [12]

    12. Only weeks after their miraculous deliverance from Egypt, they turned to idol worship, showing gross disrespect for their Savior.
      Makonni ne kawai bayan da aka cece su ta hanya mai ban al’ajabi daga ƙasar Masar, suka juya zuwa bautar gumaka, suka nuna rashin biyayya ƙwarai ga Mai Cetonsu. [13]

    13. Since our visit, six Witnesses have been to the community, staying for three weeks.
      Tun lokacin da muka ziyarce su, Shaidu guda shida sun je yankin, kuma sun yi makonni uku a wurin. [14]

    14. Within weeks, nearly 600 volunteers applied to help —and agreed to fly to Japan at their own expense!
      Cikin makonni, kusan ’yan’uwa 600 ne suka ba da sunansu cewa za su taimaka, kuma sun amince su biya kuɗin jirgi daga aljihunsu zuwa Japan! [15]

    15. After four weeks, we arrived in Steinfels, Germany, where the guards herded the prisoners into a mine.
      Bayan makonni huɗu, mun kai garin Steinfels a Jamus, inda masu gadin suka shigar da fursunonin cikin mahaƙa. [16]

    16. Additionally, over the next two weeks, we had so many visitors that we did not even have time to prepare food for ourselves!”
      Ƙari ga haka, makonni biyu na gaba, mutane da yawa sun ziyarce mu har ba mu da lokaci ma da za mu dafa abincin da za mu ci!” [17]

    17. Not long thereafter, the newly formed congregation in Philippi twice sent provisions to Paul during his stay of several weeks with fellow believers in Thessalonica, nearly 100 miles (160 km) away.
      Ba da daɗewa ba bayan wannan lokacin, sabuwar ikilisiyar da aka kafa a Filibi ta aikawa Bulus kayayyaki sau biyu sa’ad da ya yi makonni tare da ’yan’uwansa a Tasalonika, da ke da nisa kusan mil 100 daga wurin. [18]

    18. Starting in 1970, I was assigned to travel for a few weeks every year or two to visit a number of branch offices of the Watch Tower Society, making what were then called zone visits.
      A shekara ta 1970 ne na soma ziyarar ofisoshin Shaidun Jehobah dabam-dabam na ’yan makonni a kowace shekara ko bayan shekara biyu. [19]

    19. Some of those volunteers have organized their affairs so that they can work on an international project for a number of weeks.
      Waɗannan ’yan’uwan suna tsara rayuwarsu a hanyar da za ta ba su damar yin aiki a ƙasashen waje na wasu makonni. [20]

    20. The school overseer will conduct a 20-minute review based on material covered in assignments for the weeks of March 1 through April 26, 2010.
      Mai kula da makaranta ne zai gabatar da bitar ta minti 20 bisa ga abin da aka yi nazarinsa daga makon 1 ga Maris zuwa 26 ga Afrilu, 2010. [21]

    21. Starting then, the 69 “weeks” ran for 483 years, ending in the year 29 C.E.
      Somawa daga lokacin, “bakwai” 69 ta yi daidai da shekaru 483, wadda ta ƙare a shekara ta 29 A.Z. [22]

    22. 9:24, 25) Various scholars agree that these are weeks of years.
      9:24, 25) Masanan Littafi Mai Tsarki sun yarda cewa waɗannan ba makonni na kwanaki ba ne amma makonni na shekaru ne. [23]

    23. At times, choose topics that pertain to what your child will face in the days or weeks to come.
      A wasu lokatai, ka zaɓi batutuwan da suka shafi abubuwan da yaronka zai fuskanta a kwanaki ko kuma makonni masu zuwa. [24]

    24. For example, just a few weeks after their deliverance from slavery in Egypt, “the entire assembly of the sons of Israel began to murmur against Moses and Aaron.”
      Alal misali, ’yan makonni kawai bayan an cece su daga bauta a Masar, “dukan jama’ar ’ya’yan Isra’ila suka yi gunaguni bisa Musa da Haruna.” [25]

    25. The 550 participants placed about 60,000 pieces of literature in just two weeks!
      ’Yan’uwa guda 550 da suka je yin wa’azi a ƙasar sun ba wa mutane littattafai kusan 60,000 a cikin sati biyu kawai! [26]


Retrieved August 25, 2019, 12:08 pm via glosbe (pid: 20925)