Glosbe's example sentences of wulakanci [1]
- Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar wulakanci:
- Domin sun taka dokar sarki, za a iya yi musu kisan wulakanci, amma an ceci rayukansu ta mu’ujiza ne; domin sun zaɓi su mutu maimakon su yi wa Jehovah rashin biyayya.—Daniel 2:49–3:29.
By disobeying the king’s order, they risked a horrible death, and their lives were saved only by a miracle; but they chose to risk death rather than to disobey Jehovah. —Daniel 2:49–3:29. [2] - Cika nufin Ubansa da kuma kāre sunansa ya dangana ne da jimre gwajin da bai dace ba da Yesu zai yi kuma ya yi mutuwa ta wulakanci.
His Father’s purpose and reputation depended upon Jesus’ enduring an unjust trial and a cruel death. [3] - An ga muguntar ’yan Adam musamman a lokacin Yaƙin Duniya na II yayin da aka kashe mutane miliyan 50, da yawa cikinsu sun yi mutuwar wulakanci a sansanin Nazi.
Man’s viciousness was especially seen during World War II when some 50 million were killed, with many of them dying horrible deaths in Nazi concentration camps. [4] - Wannan ya sa ba ta damu da wulakanci da aka mata ba.”
That made up for the ill-treatment.” [5] - Irmiya ya kasance da aminci duk da wulakanci da aka yi masa
Jeremiah stayed faithful in spite of atrocious treatment [6] - Kuma muna yin addu’a ga “waɗanda su kan tsananta” mana ta wajen yi mana mugunta ko kuma wasu ayyukan ‘wulakanci.’
And we “pray for those persecuting” us with physical violence or other forms of “insulting” treatment. [7] - Shaidun Jehobah a Malawi sun jimre da hani na gwamnati, hamayya mai tsanani, da wulakanci masu yawa da sauransu, har tsawon shekaru 26.
For 26 years Jehovah’s Witnesses in Malawi endured governmental bans, severe opposition, and many atrocities. [8] - Sa’ad da Yesu ya ga cewa shugabannan addinai suna wulakanta da kuma cutan talakawa, himmarsa ta motsa shi ya taimaki mutane, ya kuma furta kaito ga shugabannin addinai masu wulakanci.—Mat.
When Jesus saw the humble people oppressed and exploited by the religious leaders, his zeal moved him to bring relief to the people as well as to utter forceful denunciations against the oppressive religious leaders. —Matt. [9] - “Suka tashi daga gaban majalisar, suna farin ciki a kan an ga sun isa su sha wulakanci saboda sunan Yesu.
“[They] went their way from before the Sanhedrin, rejoicing because they had been counted worthy to be dishonored in behalf of his name. [10] - Yesu ya damu sosai game da yadda mutuwarsa ta wulakanci za ta ɓata sunan Ubansa shi ya sa da ya “ƙara naciyar addu’a [a lambun Jathsaimani] jiɓinsa kuma ya zama kamar manyan ɗararasa na jini, sun fāɗuwa a ƙasa.”
Jesus was evidently so tortured by thoughts of how his death as a supposed evildoer might reflect badly on his Father’s reputation that as “he continued praying [in the garden of Gethsemane] his sweat became as drops of blood falling to the ground.” [11] - 3 Yesu kansa ya sha tsanani kuma an wulakanta shi, kuma abokan gabansa sun yi nasara wajen yi masa kisan wulakanci mai akuba.
3 Jesus himself was the object of cruel persecution and reproach, and his enemies finally succeeded in putting him to a most disgraceful and painful death. [12] - Amma, nuna fushi ta wajen faɗin kalmar wulakanci ya fi tsanani, hakan yana sa mutum ya ba da lissafi a kotu da ya fi girma da kotu na ’yan adam.
However, giving expression to wrath by speaking a word of contempt is more serious, making one accountable to a court higher than the local court of justice. [13] - Sa’ad da al’ummai abokan gāba ke azabtar da mutanensa, Jehovah ya ji zafin “nishinsu a hannun wadanda suka tsananta musu da wulakanci.”
When his people were cruelly treated by enemy nations, Jehovah was distressed “over their groaning because of their oppressors and those who were shoving them around.” [14] - 21 Yesu ya kasance da aminci har mutuwarsa, mutuwar wulakanci a hannun abokan gaba.
21 Jesus remained faithful until death —a cruel and painful death at the hands of his enemies. [15] - Bayan wulakanci da aka yi masa a Filibbi, Bulus ya yi ƙarfin hali ya ci gaba da yin wa’azi
After his painful experience in Philippi, Paul mustered up boldness to continue preaching [16] - 16 Zuwa ga Kiristoci da suke Tassaluniki, Bulus ya rubuta: “Da muka rigaya muka sha wuya, har da wulakanci, yadda kun sani, cikin Filibbi, muka yi ƙarfin hali cikin Allahnmu da za mu faɗa maku bisharar Allah cikin [fama, NW ] mai-yawa.”
16 To the Christians in Thessalonica, Paul wrote: “After we had first suffered and been insolently treated (just as you know) in Philippi, we mustered up boldness by means of our God to speak to you the good news of God with a great deal of struggling.” [17] - “Hakan yana nuna ƙarshen wulakanci, kunya da azaba.”
“As such it symbolized extreme humiliation, shame and torture.” [18] - Ta ba da umurni game da yadda za a bi da wulakanci, sace mutum, da kuma sata.
It outlined how assault, kidnapping, and stealing were to be dealt with. [19] - Malachi ya gaya musu cewa Jehovah yana ‘ƙyamar kisan aure’ kuma cewa halinsu na wulakanci ya ware su daga Allahnsu.
Malachi told them that Jehovah hated “a divorcing” and that their treacherous spirit had alienated them from their God. [20] - Sa’ad da ya ce wa matarsa wawa, mai ƙin wuya, ko kuma ta ce masa mai son kai, irin waɗannan kalaman suna nuna wulakanci tsakanin ma’aurata!
Calling one’s mate stupid, lazy, or selfish implies that his or her entire character can be summed up by a label —a demeaning one at that! [21] - 12 Za mu nuna cewa mu masu yin nagarta ne sa’ad da muka jimre wahala, wulakanci ko kuma rashin adalci.
12 Our integrity is especially evident when we endure in the face of hardships, mistreatment, or injustice. [22] - Ta yaya Dauda ya kafa misali wajen yin nagarta sa’ad da yake fuskantar wulakanci da rashin adalci?
How did David set an example of maintaining integrity in the face of mistreatment and injustice? [23] - Ka yi la’akari da irin wannan wulakanci na muguwar ƙeta.
Consider the cold-blooded excesses in monstrous cruelty. [24] - Manzannin sun yi murna domin “sun . . . sha wulakanci saboda sunan Yesu”
The apostles rejoiced “because they had been counted worthy to be dishonored in behalf of his name” [25] - 11 Annabin ya gaya ma masu mugunta: “Domin kai ka washe al’ummai dayawa, dukan sauran dangogi za su washe ka; sabili da jinin mutane, domin kuma wulakanci wanda aka yi ma ƙasa, da birni da dukan mazauna a ciki.”
11 The prophet tells the wicked one: “Because you yourself despoiled many nations, all the remaining ones of the peoples will despoil you, because of the shedding of blood of mankind and the violence to the earth, the town and all those dwelling in it.” [26]
- Domin sun taka dokar sarki, za a iya yi musu kisan wulakanci, amma an ceci rayukansu ta mu’ujiza ne; domin sun zaɓi su mutu maimakon su yi wa Jehovah rashin biyayya.—Daniel 2:49–3:29.
Retrieved July 6, 2019, 12:49 pm via glosbe (pid: 9256)