And in Thamud, when it was said to them, "Enjoy yourselves for a time." <> Kuma ga Samũdãwa, a lõkacin da aka ce musu: "Ku ji ɗan dãɗi har wani ɗan lõkaci," = Kuma ga Samudawa ma (akwai ayah). Sa’ad da aka ce masu, "Ku dan more na dan lokaci." --Qur'an 51:43