Adverb
Positive |
Comparative |
Superlative |
- routinely, repeatedly, consistency
- Wasu mutanen sukan fada hannun miyagu a kai a kai saboda irin yanayinsu wajen tafiya wanda ke nuna rauninsu a fili. [1] <> some unfortunate individuals seem to be picked out repeatedly by those intent on violent assault. [2]
- Bincike ya nuna cewa yawan bacci da kuma yin sa a kai-a kai ya na sa saurin warkewa (idan aka ji rauni)<> What’s more, studies have shown that routine, adequate sleep promotes healing.