(Redirected from adalcin)
Noun / Suna
ādalcī̀ m
- justice, fairness, righteousness <> tausayawa ko yin hukunci bisa gaskiya ko rangwantawa
- Synonym: adala
- mai adalci, yin adalci <> someone fair and just.
- Surely Allah loves those who act equitably. = Indeed, allah loves those who act justly. <> Lalle Allah na son masu daidaitawa. = Allah na son masu adalci. --Qur'an 49:9