Noun
àkuyā̀ f | bunsuru/taure = namijin akuya m | buzurwa = longhaired goat | 'yar akuya = kid goat.
- ɗaya daga cikin dabbobin gida mai ƙaho da gajeriyar jela, ɗage a tanƙware, ana kuma cin namanta, ana shan nononta.
- Akuya is another way of spelling akwiya.
Related