(Redirected from al'amarinmu)
Noun
m
- affair, matter, issue, topic, problem, plight, ordeal <> harka, matsala, zarafi, ko sabga. Abin da ake zance a kansa ko aka mayar da hankali a kai.
- Synonym: lamari
- The issue becomes murkier <> Lamarin na dada rincabewa --bbchausa_verticals/083-inside-the-minds-of-the-dead
- When the young men fled for refuge to the cave and said: our lord! give us mercy from thy presence, and shape for us right conduct in our plight. <> A lokacin da samarin suka tattara zuwa ga kogon, sai suka ce: "ya ubangijinmu! ka ba mu wata rahama daga gare ka, kuma ka sauƙaƙe mana (samun) shiriya daga al'amarinmu." = [ 18:10 ] sa'ad da samarin suka yi hijira a cikin 'kahf' (kogo), sai suka ce,"ubangijinmu, ka bamu rahamah daga gare ka, kuma ka sa mana albarkacinka a kan al'amarinmu da shiriyarka." --Qur'an 18:10
- business