Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

alƙawari

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
(Redirected from alkawari)

promise

Suna

Tilo
alƙawari

Jam'i
alƙawarai or alƙawarori or alkawura

Singular
promise

Plural
promises

m

  1. Zancen tabbatar da niyya da a nan gaba za a aikata abin da aka ce zai yiwu. ambaton nufin yin wani abu ko niyya. <> a pledge, vow, pact, covenant, an assurrance, promise - making the intention or making certain to do an action.
    1. And in the heaven is your provision and whatever you are promised. <> Kuma a cikin sama arzikinku (yake fitõwa) da abin da ake yi muku alkawari. = A cikin sama arzikinku ke fitowa, da duk abin da ake yi maku alkawari. --Qur'an 51:22
    2. Musa ya ɗauki alkawari ya kasa cikawa.
Contents