Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Determiner
Determiner |
all in Hausa
- duka, dukka, duk, dukkan su (all of them), kome/komai
- And of all things We created two mates; perhaps you will remember. <> Kuma daga kõme Mun halitta nau'i biyu, watakila zã ku yi tunãni. [1]
- (people) kowa (everyone)
- kawai
- all I want is to be left alone <> kawai a ƙyale ni ni kaɗai, shi ne abin da na ke so
- n / sn. the whole of one's possessions, energy, or interest. <> dukiya, kuzari, ko burin mutum gabakiɗaya