Pronunciation (Yadda ake faɗi)
Audio (US) (file)
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- If you argue with someone, you debate, disagree or talk about your differing ideas or you have an argument with them. <> yi jayayya, yi muhawara, samun gardama ko faɗan baki da wani. yin musu.
- Employees are not allowed to argue about politics at work. <> An hana ma'aikata su rinƙa yin gardama a kan siyasa a lokacin aiki.
- And yet, nobody can argue with the fact that we are all born, like Gough, without clothes. [1] <> Kuma har yanzu babu wanda zai iya yin jayayya kan cewa ba haka aka haife mu ba, kamar Gough, ba tare da sutura ba. [2]
- back and forth without much resolution <> yi cacar baki.
- confirms <> tabbata
- His words argue that he is a fool <> Maganarsa ta tabbata shi wawa ne.