(Redirected from asirin)
Noun
m
- secret, private <> abin da mutum ba ya so aji, gani, ko a sani.
- Hukumar Leken Asirin Amurka tana yiwa kasashen yammacin Turai da ofisoshinsu a Washington DC da ma New York samame ta sauraren hanyoyin sadarwa (Hausa audio)
- magic charm or spell (usually bad) <> magani irin su tsibbu ko makaru.
- Yadda ake karya asiri da tsafi da tsibbu da makaru da maita da sauran sharrin alhanu da mutane. [1]
- ganawa.
Derived Terms
- ɗan/'yan leƙen asiri (spy/spies)