Pronunciation
Noun

- An avocado is a type of fruit that is yellowish-green and mushy inside. <> fiya [1].
- Often, they gave us fresh fish, avocados, and peanuts. <> Sau da yawa sukan ba mu ɗanyen kifi da ’ya’yan itacen da ake kiran pear da kuma gyaɗa. [2]
- Avocados grow in South Africa. <> Ana shuka fiya a Afirka ta Kudu.
- A dark chartreuse colour, like the colour of the meat of an avocado. <> launin fiya kamar kore.