
- grief, sadness, pity, sorrow, unhappiness.
- After the leader of our country died, many people had feelings of unhappiness. <> Bayan shugaban ƙasar mu ya rasu, mutane dayawa sun shiga baƙin ciki.
- abin baƙin cikin <> something unfortunate.
Verb
- to grieve
- To, imma lalle shiriya ta je muku daga gare Ni, to, wanda ya bi shiriya ta to, bãbu tsõro a kansu, kuma bã su yin baƙin ciki. <> And when guidance comes to you from Me, whoever follows My guidance - there will be no fear concerning them, nor will they grieve. --Qur'an 2:38