Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bearing

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Verb

Plain form (yanzu)
bear

3rd-person singular (ana cikin yi)
bears

Past tense (ya wuce)
bore

Past participle (ya wuce)
born

Present participle (ana cikin yi)
bearing

  1. The present participle of bear. <> kasance ɗauke da ciki ko abu, yin haihuwa.
    then those clouds bearing the load (of minute things in space). <> Sa'an nan da girãgizai mãsu ɗaukar nauyi (na ruwa). = Sa'an nan da giragizai masu daukan ruwa. --Qur'an 51:2
    You probably recognize that the man was Job, a key figure in the Bible book bearing his name.—Job, chapters 1 and 2. <> Wataƙila ka fahimci cewa Ayuba ne wannan mutumin, wanda mashahuri ne a cikin littafin Littafi Mai Tsarki da ke ɗauke da sunansa.—Ayuba, sura 1 da na 2.
  2. badawa
    What does it mean to be “bearing much fruit”? <> Menene yake nufi a “bada ’ya’ya dayawa”?

Noun

Singular
bearing

Plural
bearings

  1. person's conduct, posture <> ɗabi'a, hali
  2. significance <> muhummanci, daraja


Google translation of bearing

Hali.

  1. (noun) biyari <> bearing, bearings;