Verb
Plain form |
Third person singular |
Simple past |
Past participle |
Present participle |
- to beg or implore (a person) <> roƙa.
- to request or beg for <> yi wa Allah addu'a.
- 62:8) For example, how much easier it would be to put aside any disagreement with your mate after you together beseech the Almighty for guidance and direction!
- 62:8) Alal misali, zai fi kyau ka kawar da kowane rashin jituwa da abokiyar aurenka bayan kun yi wa Maɗaukaki addu’a don ja-goranci!
- Offer to pray aloud with the discouraged one; you can beseech Jehovah to help that one to know how much he or she is loved by others and by God.
- Ka yi addu’a da wanda ko wadda ta ko ya raunana; za ka iya roƙon Jehobah ya taimake shi ya ko ta sani cewa wasu suna ƙaunarsa ko ƙaunarta kuma Allah ma yana haka.
- Beseech God With Reverence
- Ka Roƙi Allah da Daraja
- 13 When beset by negative feelings, we can beseech Jehovah in prayer and endeavor to meditate on praiseworthy things.
- 13 Sa’ad da muke mugun tunani, muna iya yin addu’a ga Jehobah kuma mu yi ƙoƙari mu yi bimbini a kan abubuwa masu kyau. [1]
- beseech: 'i seek refuge with the lord of (the whole of) mankind, <> ka ce "ina neman tsari ga ubangijin mutane." = [ 114:1 ] ka ce, "ina neman tsari ga ubangijin mutane." --Qur'an 114:1