Noun
f
- wani irin makami wanda ake sa wa harsashi don harbawa wajen yaƙi ko farauta ko kuma wajen wani buki na musamman. <> gun, rifle, pistol, firearm.
- ƙarar wani abu. <> the sound of something (usually going off, exploding).
- Tayar keke ta yi bindiga.
- Kirari: Bindiga ciki da mugunta, watau kirarin da ake yi wa maƙetacin mutum.