Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

bunjum

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. kalma mai bayyana yawan abu, musamman ruwa. <> describes abundance especially of water.
  2. sautin faɗawar abu cikin ruwa. <> Underwater acoustics, the propagation of sound in water.
    Ana duba wa sai aka ga dan Fulani Yana bunjum bunjum a rafi, Yana fitowa aka yi ihuuuuu!!!! [1]