Noun
f
- the penis, a male's private part. <> al'aurar namiji, azzakari, gindi.
- burar jaki - wani irin tsiro da ke fitowa a juji ko wani wuri mai laima. <> a type of plant that grows out under an umbrella.
Noun 2
- mahaɗar cinya da kwankwaso, wajen da ake yi wa jaki ko doki ƙaimi.
Noun 3
- wata irin riga fara da ake yi a Bauchi <> a white shirt made in Bauchi.
Verb