Noun
m
- daidai wa daida <> Being equally matched. e.g.
- mun yi canjaras da ni da shi.
- Exchanging gowns, without either party paying any money.
Adverb
- {adv.}. sun tashi canjaras, they are equal (in ability, work, &c.). (Vide gagga; kankankan; rau.) <> daidai wa daida; wato ba kare bin damo a aiki.