Noun
- ƙaramin yaro m, yarinya ƙarama f, jariri / jaririya
- “I was surprised and rather amused to note that the child also had a strong garlic breath odor,” he wrote. <> "Na cika da mamaki tare da murmushi saboda fahimtar cewa jaririn ma yana damfare da warin tafarnuwa a numfashinsa," kamar yadda ya rubuta.
- (countable) A child is the son or daughter of someone. <> Ɗan wani ko 'yar wata. ɗiya.
Google translation of child
Yaro.