Toggle menu
24K
665
183
158.2K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

cin fuska

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
  1. ridiculing [1]
    1. Shugaban Amurka Barrack Obama ya bayyana matsalar malalan man daya abku a tekun Mexico da cewa wani cin fuska ne ga daukacin Amrukawa [2][3]
    2. a kind word and forgiveness is better than a charitable deed followed by hurtful words or a scolding
      [ 2:263 ] kyakkyawar lafazi da juyayi sun fi sadaqan da za bi da cin fuska. allah mawadaci ne, mai jin tausayi. --Qur'an 2:263