Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

citizens

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

Singular
citizen

Plural
citizens

Tilo
ɗan ƙasa

Jam'i
'yan ƙasa

  1. The plural form of citizen; more than one (kind of) citizen. <> 'yan ƙasa citizens <> 'yan ƙasa.
    1. My dear citizens, I am very grateful to God and to all Nigerians for their prayers. I am pleased to be back on home soil among my brothers and sisters. [1] <> Ya ku 'yan uwana 'yan Najeriya. Ina mai matukar godiya ga Allah da kuma daukacin 'yan Najeriya saboda addu'o'in da suka yi mini. Ina farin cikin dawowa gida cikin 'yan uwana maza da mata. [2]
    2. On a September trip to the Maldives, Chinese President Xi Jinping suggested Chinese citizens be “a bit more civilised when travelling abroad.” <> A wata ziyara da ya kai kasar Maldives a watan Satumba, shugaban kasar China Xi Jinping ya shawarci ‘yan kasar da “su nuna wayewa a lokacin da su ka tafiye-tafiye a kasashen waje.”
    3. Wasiƙar Bulus da ya rubuta a kusan shekara ta 56 A.Z., ya gargaɗi Kiristoci su zama mazauna ƙasa masu hali nagari.
      Paul’s letter, written about the year 56 C.E., counseled Christians to be exemplary citizens.

Related

  1. citizenship
    1. his US citizenship personally approved by US president Jimmy Carter – [3] <> inda ya zama cikakken dan kasa tare da amincewar Shugaban Amurka Jimmy Carter, [4]