Noun
- A friend, acquaintance, or partner; someone with whom one spends time or keeps company <> aboki mai sha'awar hulɗa da wasu akan abu. abokin zama.
- His dog has been his trusted companion for the last five years. <> Karansa amintaccen ma'abucinsa ne tun shekaru biyar da suka wuce.
- (dated) A person employed to accompany or travel with another. <> ma'abucin tafiya - abokiyar tafiya f ko abokin tafiya m, sahabi, amini.