Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

consumes

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

shaƙa, ci, ɗauka

Verb

Plain form (yanzu)
consume

3rd-person singular (ana cikin yi)
consumes

Past tense (ya wuce)
consumed

Past participle (ya wuce)
consumed

Present participle (ana cikin yi)
consuming

  1. The third-person singular form of consume.
    1. Jesus pointed out how much better it is to store up treasures in heaven, “where neither moth nor rust consumes, and where thieves do not break in and steal.”
      Yesu ya nuna cewa ya fi kyau a tara dukiya a sama “inda asu da tsatsa ba su cinyewa, ɓarayi kuma ba su hudawa su yi sata ba.” [1]

    2. It consumes time and energy as you stew about your painful past experiences, internally curse the people who hurt you, and plot ways to get even.”
      Yana ɗaukan lokaci sa’ad da kake yin tunani game da abin da ya faru, ka dinga yin zage-zage a cikin zuciya, kana neman yadda za ka rama.” [2]

    3. 5:8) But if secular work consumes too much time and energy, it can rob you of joy in God’s service.
      5:8) Amma idan aiki yana cinye yawancin lokaci da kuzarinka, hakan yana iya hana ka samun farin ciki a hidimar Allah. [3]

Contents