Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

daɗi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun

m

  1. pleasure, pleasurable, good feeling
    Zaman lafiya yana da daɗi. <> Living in peace is a wonderful thing.
    Lalle kuna jin daɗi <> You guys are sure enjoying yourselves.
  2. increase, addition, extra <> ƙari, daɗawa. See the verb daɗa.
  3. kyakkyawan ɗanɗanon abu na ci. <> delicious, deliciousness, tasty.
  4. wani hali na fari ciki. halin farin ciki. <> a good feeling, goodness, happiness, pleasantness, enjoyment, pleasant, wonderful.
    1. and it is not pleasant when you know that among your friends on the networks you have deceased people
      kuma ba za ka ji daɗi ba idan ka fahimci cewa a cikin abokanka na shafukan sada zumunta har da matattu --bbc/socialmedia after death

Related words

Verb

  1. ƙari, (verbal noun of) daɗa.
  2. toshe wani abu kamar bakin tulu.