Noun

m
- wata irin doguwar bishiya mai kama da giginya mai 'ya'ya ƙanana masu zaƙi da ƙwallo a ciki. <> date palm tree.
- Synonym: zarba
- And I thought of the date-palm tree. <> sai ni kuma a raina na yi tunanin bishiyar dabino ce, --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind/yara
- 'ya'yan wannan bishiyar <> date
- dabinuwa = f