Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

daddawa

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

locust bean

Noun

daddawa suna, noun, f

locust-bean cake
  1. wata baƙar abu da ake yi da kalwa ana sawa a miya don ƙarin zaƙi, amma tana da wari. Ana yin daddawa da 'ya'yan ɗorawa. <> locust-bean cake, locust beans used as soup seasoning or flavoring. Made from locust beans or locust bean gum (or carob bean gum) is a vegetable-based thickener and stabilizer derived from the seeds of carob trees
  2. daddawar ɗaka: mutum mai yawaita zama a ɗaki ba ya yawo.
  3. an yi daddawa: watau an cakuɗe ana faɗa.
Contents