(Redirected from dadi)
Noun
m
- pleasure, pleasurable, good feeling
- Zaman lafiya yana da daɗi. <> Living in peace is a wonderful thing.
- Lalle kuna jin daɗi <> You guys are sure enjoying yourselves.
- increase, addition, extra <> ƙari, daɗawa. See the verb daɗa.
- kyakkyawan ɗanɗanon abu na ci. <> delicious, deliciousness, tasty.
- wani hali na fari ciki. halin farin ciki. <> a good feeling, goodness, happiness, pleasantness, enjoyment, pleasant, wonderful.
- and it is not pleasant when you know that among your friends on the networks you have deceased people
kuma ba za ka ji daɗi ba idan ka fahimci cewa a cikin abokanka na shafukan sada zumunta har da matattu --bbc/socialmedia after death
- and it is not pleasant when you know that among your friends on the networks you have deceased people