Toggle menu
24K
661
183
157.9K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

dagi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun 1

Tilo
dagi

Jam'i
daguna

m

  1. Long iron rod used for digging a ditch. <> abin aiki na mulmulallen ƙarfe da aka haƙa rami da shi.
  2. mutum marasa kunya <> a shameless, disrespectful person.
  3. kuturun da ba shi da yatsun ƙafa ko na hannu.
  4. ɗan gemun da yake fitowa a harɓar shagiri.
  5. coge.

Noun 2

Tilo
dagi

Jam'i
daguna

m

  1. paw <> takun ƙafar kyanwa ko danginta, kamar damisa ko zaki.
  2. wani irin tambarin ƙarfe da ake buga wa fatu da ƙiraga.
  3. an organization's logo or trademark. <> zanannen tambarin hukuma.
  4. tambarin da ake ɗinkawa a riga musamman kufta. <> insignia, heraldic design (the "northern knot")