- straight, balanced, wholesome, upright, legitimate, steadfast.
- Synonyms: madaidaici, madaidaiciya and daidaitattu
- (Mai-Wa’azi 3:1, 4) A gina zuciyar yaro da jiki, ana bukatar hutu da nishaɗi mai kyau daidaitacce. <> (Ecclesiastes 3:1, 4) Essential to building a child’s mind and body are leisure time and balanced, wholesome recreation.
- Daidaitacce ne, don ya yi gargaɗi game da azaba mai tsanani daga gare Shi (Allah) <> ˹making it˺ perfectly upright, to warn ˹the disbelievers˺ of a severe torment from Him --Qur'an 18:2