Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

dako

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Noun 1

Tilo
dako

Jam'i
babu (none)

m

  1. jira <> waiting
  2. tsaro <> security, protection.
  3. taken da ake wa shugaban 'yan bindiga ko Ciroman Shamaki ko Madaki ko Ɗan-rimi da sauransu.

Noun 2

Tilo
dako

Jam'i
babu (none)

m

  1. sana'ar ɗaukar kaya don biya.
  2. kirarin macijin gida. <> name for a domesticated snake.