(Redirected from daukan)
Verb
- cira ko ɗaga abu ko ɗora abu sama <> to pick up, to lift, carry, take on.
- ya ɗauki kaya a kanshi (ɗigirgire). <> He carried a load on his head.
- And those [ clouds ] carrying a load [ of water ] <> Sa'an nan da girãgizai mãsu ɗaukar nauyi (na ruwa). = Sa'an nan da giragizai masu daukan ruwa. --Qur'an 51:2
- Sunfish are egg-carrying champions. [1] <> Mai jegon makeken kifin nan da ake kira Sunfish tuni tana ɗauke da ɗan tayin wani kifin [2]
- to adopt a viewpoint or point of view; to have a thought or take up something.
- (photography) to capture
- His images capture daily lives of people.
Hotunansa na daukar rayuwar mutane ta yau da kullum. --trt/photographer_sanimaikatanga
- His images capture daily lives of people.