Pronunciation
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (transitive) If you declare something, you say it publicly or officially. <> yi wa'azi ko bishara ko shela, bayyana, faɗi.
- 3:8) This will move us to declare it with zeal! <> 3:8) Hakan zai sa mu yi wa’azi da himma!
- 6 Jesus said: “To other cities I must declare the good news of the kingdom of God, because for this I was sent forth.” <> 6 Yesu ya ce: “Dole in kai bishara ta mulkin Allah ga sauran birane kuma: gama saboda wannan aka aiko ni.”
- “Ezekiel Delighted to Declare God’s Message”: (10 min.) <> “Ezekiyel Ya Yi Shelar Saƙon Allah da Farin Ciki”: (minti 10)
- They had no good news to declare to the poor. <> Ba su da bishara da za su sanar wa matalauta. [1]
- (transitive) If you declare what you own or earn, you officially list those things. <> bayyana abubuwan da ka mallaka.
- (transitive) If you declare something, you say it publicly or officially. <> kafa abu, bayyana abu.
- kafa dokar-ta-ɓaci <> declare a state of emergency [2]
- kaddamar da
- kaddamar da yaƙi <> declare a war [3]