(Redirected from dorawa)
Suna
f | Sometimes spelled as ɗorowa. Not to be confused with ɗora+wa (to be tasked with, to put on)
- wata irin bishiya mai ganye kamar na tsamiya wadda ake yin daddawa da 'ya'yanta, a kuma yi gaskami da garin da aka yi daga 'ya'yan. <> locust tree
- (relating to locust/yellow color) launi irin na garin ɗorawa (yellow), watau mai kama da launin ƙwanduwar ƙwan kaza.
- wani irin maciji mai launin ɗorawa wanda baida dafi. <> a locust-colored snake
- wani irin kifi mai launin ɗorawa <> a locust-colored fish
- locust bean <> ƙwallon ɗorawa [1]