Toggle menu
24K
661
183
157.9K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

drop

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Pronunciation (Yadda ake faɗi)

Noun

Singular
drop

Plural
drops

A drop or droplet of water on a leaf <> ɗigon ruwa kan ganyen bishiya
  1. A very small amount of a liquid. <> ɗigo kaɗan na ruwa. Ɗison abu mai ruwa-ruwa.
    1. A drop of water weighs 0.1 grams. <> Nauyin ɗigon ruwa shi ne 0.1 grams.
    2. "Have you disbelieved in He who created you from dust and then from a sperm-drop and then proportioned you as a man? <> "Ashekafirta da wanda Ya halitta ka daga turɓaya, sa'an nan daga ɗigon maniyi, sa,an nan Ya daidaita ka, ka zama mutum?" = “Shin ka kafirta ne ga wanda Ya halitta ka daga turbaya, sa’annan daga digon maniyi, sa’annan Ya daidaita ka, ka zama mutum? --Qur'an 18:37
  2. A fall <> faɗi, faɗuwa.
    There was a drop in the prices last week. <> An samu faɗuwar farashi makon jiya.


Verb

Plain form (yanzu)
drop

3rd-person singular (ana cikin yi)
drops

Past tense (ya wuce)
dropped

Past participle (ya wuce)
dropped

Present participle (ana cikin yi)
dropping

via GIPHY

  1. To fall, or to let something fall. yin faɗi, faɗuwa, sauka.
    He dropped from the roof when he was running <> Ya faɗo daga rufi a lokacin da yake gudu.
  2. barin abu, a bar a bu, ƙyale, mantar da abu.
    Just drop it! <> Kawai a bar shi!


Google translation of drop

sauke.

  1. (verb) ɗiga <> drip, drop;