(Redirected from duga-dugan)
Noun
Jam'i |

m
- ƙarshen takon ƙafa daga baya. <> sole on the bottom of one's foot.
- Ya Ubangijinmu kwararo mana haƙuri kuma Ka ƙarfafa duga-duganmu. <> Our Lord, pour upon us patience and plant firmly our feet. --Qur'an 2:250
- (Galatiyawa 3:16) Cikin jituwa da Farawa 3:15, a alamance an ƙuje Yesu a “dudduge” sa’ad da aka kashe shi. <> (Galatians 3:16) In harmony with Genesis 3:15, Jesus was figuratively bruised “in the heel” when he was put to death.
- Amma, wannan mai ceto zai sha wahala, za a ji masa rauni na alama a dudduge. <> However, that rescuer would suffer along the way, receiving a figurative wound in the heel.
- Ya Ubangijinmu kwararo mana haƙuri kuma Ka ƙarfafa duga-duganmu. <> Our Lord, pour upon us patience and plant firmly our feet. --Qur'an 2:250