Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

early

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations

Adjective/Adverb

Positive
early

Comparative
earlier

Superlative
earliest

  1. na da, ɗazu, na farko
    At some point early humans needed to cover up [1] <> A wani lokaci bukatar rufe jiki da sutura ta taba bijiro wa mutanen da [2]
    so we cannot get direct evidence for the time when our early human – "hominin" – [3] <> saboda haka babu hujja kai tsaye da za ta tabbatar da lokacin da mutanen farko - "hominin" - [4]
  2. da wuri, da fari
    Thursday sees Nigerians up early for an aerobics session in the capital, Abuja. <> A ranar Alhamis wasu masu motsa jiki da farar safiya a Abuja babban birnin Najeriya --bbchausa verticals/pics

Google translation of early

Farkon.

  1. (adjective) da wuri <> early;